Auren Lagos Complete Hausa Novel
Page (1)
Na mummy minal ✍🏼
Ke bazakifitoba saikin makara dagaciki tace ganinan fitowa jakata nake dauka wata yarinya tafito daga daki sanye da yunufon
farareTastas sunsha bila da guga Riga da wando da hijab harkasa
Tadurkusa tace mamanmu nawuce maman tace kije dakin Abbanku kigaisheshi kiwuce tace to
Mamanmu tanufi dakin mahaifinta tai salama akamata iso tashiga tatarar da
Abokiyar zaman mahaifiyarta tace Antimu INA kwana anty tace lafiya sanan tajuya tace Abbanmu barka da safiya yace kintashi lafiya hajiya yaya lafiya lau Abba yace gawanan kihau napep🛺 to abbanmu nagode antynmu sainadawo to
Adawo lafiya tafito daga gida
Misalin 7:30 am
Tanufi bakin titi tafiya take kanta aduke kafadarta dauke dajakar littantafanta kanta duke tawucesu suna Karin kumallo
Acikinsu daya yadubi daya yace abokina yarinyarnan tanaburgeni akwaita da nutsuwa gahankali Sam baruwanta darawar kai irin
Na yan matan yanzun bugu dakari ga kunya
Wace bakowata yarinya zakasamu da itaba 😜 dayan yace idai kairiyya yace kadan dagahalayenta nadade inason yarinyarnan amma nakasa tunkararta dazancen sabo dawani kwarjini
da takemin dayan
Yace aigwara kadaure mutumina kairiyya a kasauketa abakin makarantar abdullahi bin MA's ud tawuce class tatarar da yan ajinsu kowa da Qur'an agabanshi tawuce gurin zamansu itadakawayenta mutum biyu basera da rahama tacemusu sabahul kair suka amsa Alhamdu lillah suka matsamata tazauna
✡✡✡✡✡✡
Tanazama mallam Ali yashigo maiko yamusu Qur'an Akafara karatu cikin suratul yasin Mauryar kairiyya tafitakowa fita a ajin anyi shafi daya akace hadda gobe za akarba mallam yafita anyi break
Andawo anyi hadith and tauhid
Antashi kairiyya dakawayenta sunfita titi wajanmakarantar
Rahama tace gobe muna English and maths ko sukace a sukatare abin hawa sukace akaisu tsohuwar kasuwa
Yawan typing yawan comment
Allah yajikan iyayenmu🤲
[4/6, 07:31] Muhammad Karim: AUREN LOGOS👩❤💋👨
💖 love story💖
⚖
*HOME OF QUALITIE'S WRITER'S ASSO📚*
```{{The Home Of Quality Which Are Educated The Humanties}}```
https://mobile.facebook.com/Zauren-Home-Of-Qualities-Writers-Association-106248871038663/
*⚜{{H.Q.W.A📚}}*
Page (2)
NA mommy minal ✍🏼
Afuwan afage one nace tawucesu amma banfadi suwayeba wasu samari tawuce suna Karin kumallo
Continue
Mai napep yasaukesu adaidai tsohuwar kasuwa sukafita sukabashi kudinasa 150 kowace tashige layinsu kairiyya
Nagani tashige wani gida maidan
Madaidaicin kyau
Namasu karamin karfi gidane mai danfadi da daki biyu kowane room and Palo
Sai dakin abbansu sai kicin
daga gefe dayan side din kuma to let dinsune Wanda yasha tayis saigun wanke kwanka ankewayeshi shima gun yasha tayis dakuma fanfo tajikin bangon gurin
Kariyya tai salama tashigo tasamu iyeyan nata azaune nashan iska sabo dazafi akeyi suka
Amsamata sallama tace mamanmu sanunku dagida maman bata amsa sai Antinsu tace yauwa kindawo tace Eee
Antynmu tace to kige kiwatsa ruwa ga abin cinki tace nasan ankwaso gajiya dakuma Zafi tace to antynmu
Kairiyya tawuce daki tacire yunufon ta dauro zani daurin kirji dakuma hijjab Asama tawuce bayi taiwanka tadauro Alwalar azahar dominkuwa daya tawuce tawuce daki tasakaya material gown marar nauyi tazo tadau abin cinta tabude frige din antynta tadau zobo gora daya tace antynmu nadau zobo tace bakomai kairiyya maman tadubeta tace ke kiyi kigama kizo kikaiwa kananki abinci makarantarsu da yake halka sukeyi
tace to mamanu
Kairiyya tagama cin abinci tadau hijjab tasa tace maman ina abincin yitai kamar batajiba saican tace gashican akicin saura kidade kidawo yan zu zan aikeki tace to
Mamanu tadau abincin tafita kairiyya natafiya Kai duke akar tanatinanin maiyasa mamanu batanunamata kulawa kamar yadda takegani gun kawayenta da iyayensu
Wacece kairiyya
Leave a Comment