Dare Daya 9-10

 


https://chat.whatsapp.com/IduG4o88ZqIHmN1bZ7UDpi

*DARE ƊAYA 

ROMANTIC NOVEL

LITTAFI MAI BAN TAUSAYI, CIN AMANA YAUDARA KWARTANCI

DAGA MARUBUCIYAR

*WANI UBA FREE*

*MABUQACI*

*ACIYAU ACIGOBE* & *NOW*👇🏻

*DARE ƊAYA*




Dan Allah Banason yara suna karanta min novel 👂🏻idan kinsan ke ba matar Aure bace wannan labari banaki bane




LITTAFI NA ƊARI UKU NE ₦300 KACAL IDAN KINSAN BA SIYA ZAKIYI BA KAR KI YIMIN MAGANA 👌🏻👇🏻

KUYI MAGANA DA WANNAN NUMBER DIRECT TA WHATSAPP 08143322386




PAGE 9️⃣▶️🔟





Tana murmushi ta tashi daga kan darning din tana cewa momma am okay ta nufi ɗakinta canza kayan jikinta tayi zuwa doguwar riga Abaya ligh purple colour ta fesawa jikinta turare har jikinta ke rawa yau zata fita 😂ABBI kuwa MAHELET na tashi ya tashi daga mazau nin sa ya koma daf da momma yana yi mata magana ƙasaƙasa suka kece da dariya harda tafawa daidai lokacin MAHELET ta fito tsayawa tayi cak tana kallonsa domin ba ƙaramin burgeta sukayi bah a hankali tace momma and ABBI was funny, momma ta miƙe tsaye ta ƙaraso gunta ta shafa kanta tayi ta bata kiss a forehead dinta tana yimata addu'ar dawowa lafiya Hakan da momma tayi mata yasa ta manta da tagansu suna dariya tana fita idon Adamu ya fara ganinta wasu yawu ya haɗiye masu kauri yaji burarsa ta wani miƙe tana harbin iska Allah ya sosa jallabiya ce a jikinsa dayau asirinsa ya tonu da sauri ya zaga baya ya ɓoye cikin flowers amma yana kallonta aka bude mata gate ta fita da motar ABBI,



Cikin natsuwa take driving kuma a hankali kamar yar koyo nan kuwa tun tana 13yrs momma ke koya mata mota yanzu shekararta hudu da iya mota tafiyar da zata dauke ta 30mtn saida tayi 1hr kan hanya kafin ta isa. babban SUPERMARKET ne sai mutane ke shige da fice a cikin sa sai staff dake aekinsu wasu na fitowa da kaya suna loda wa cikin boot din mutane wasu  na shiga cikin saida ta dauki almost 15 minute tana kallon gurin da kuma yanda mutane ke hada hada a gun, a hankali ta fito ta mayar da door din ta rufe ta nufi mall din fuskarta dauke da murmushi ta shiga gefen turaruka ta nufa tana kaiwa wata yarinya wacce  Bazata wuce shekara  6 bah tazo a guje ita kuma daidai ta kawo kan corner, wani santsi ya jata wanda batasan kona miye bah tayi baya itada yarinyar ta saki wani uban ihu wayooooooo momma tana kaiwa ƙasa numfashinta ya tsaya cak sbd tashin hankali da tsoro da taji wanda bata taɓa jin kalar saba, gaba ɗaya mutanan da ke kusa dasu ihunta ya janyo hankulan su MANNAL aka faɗa cikin tsawa yarinyar da ta faɗa kanta ta ɗago jikinta sai rawa yake ta faɗa jikin mutumen da ya kirata cikin tsawa tana faɗawa jikinsa ta fashe da kuka janyeta yayi ya ƙarasa gun MAHELET da numfashin ta yatsaya cak daidai lokacin wani staff ya ƙaraso da robar ruwa ya miƙa masa a hankali yasa hannu ya dagota ya bude robar ruwan ya zuba mata a fuska ta saki ajiyar zuciya hmmmmmmmm tana riƙe masa hannu sbd yanda taji sanyin ruwa wani magnet yaji haɗe da wani electric shocking suka ji wanda yasa sukayi saurin sakin hannun jiuna Mannal tayi tsaye akansu tana cewa Aunty am sorry please maganar yarinyar ya dawo dasu daga duniyar tunanin da suka faɗa da sauri ya janye jikinsa yana ƙoƙarin tashi amma MAHELET ta riƙe masa riga bakinta na rawa tace bazan iya tashiba wani kallo yayi mata kalar kinma rai nani



A hankali ya miƙa mata hannunsa ta daura nata akai ya ɗago ta wata ƙara ta saki tana cije lips dinta yabi bakinta da kallo masha Allah dan mitsili dashi yasha lipstick sai shaning yake ƙafarta ya kalla subhanallah ya furta cikin zuciyarsa sbd ganin kamar tayi targaɗe a ƙafar kuma daidai idon sawu(ɗan gwuiwa amma na ƙasa gurin duga dugi) tsaye ya miƙar da ita sai ruwan hawaye take tana yarfe hannu mannal sai faman jera mata sannu take itama tayi narai narai da ido kamar zatayi kuka staff dinda ya kawo musu ruwa shi yaje ya jira manager ya fito cikin sassarfa yana subhanallah MAHELET garin yaya Hakan tafaru nan aka gaya masa yanda akayi hannu yasa ya ciro waya zai kira momma tace dan Allah karya kirata momma nada hawan jini kuma bataso a ɗaga mata hankali daddy please ka gyara mata ƙafanta kamar yanda ka gyarawa UNCLE gaba ɗaya suka haɗa ido suna kallon yarinyar murmushi ta sakar musu tana cewa my Daddy is a professional doctor don't worry Aunty kinji yanzu zai gyara miki ƙafarki hakama Uncle da yaji ciwo a ƙafa ni na riƙe sa Daddy ya gyara masa ƙafa amma ke basai na riƙe kiba ladies are stronger than man gaba ɗaya gurin aka kwashe da dariya amma banda DADDY Sam bayason yawan surutun mannal batajin magana ko ƙadan



Cak ya dauki MAHELET ya nufi waje da ita manager na biye dashi yana riƙe da hannun mannal da keta faman basa labarin daddyn ta yarinyar akwai shiga rai ga surutu MAHELET kuwa gaba ɗaya taji tama kasa motsin ƙwarai sbd yanda ta jita a jikinsa sai zuciyarta ke bugawa da sauri sauri Tanaji kamar ta saki fitsari sbd tsoro bayan motar sa ya buɗe ya Sakata mannalta shiga ya mayar da ƙofar ya rufe shida manager suka shiga gaba ya jasu bai tsaya ko inaba sai Mannal clinic yar ƙaramar hospital ce kuma private tsaf tsaf, babu wasu mutane da yawa saidai akwai patients wadan da aka kwantar da yawa nurses  ke kula dasu shiyasa babu wasu masu zaman jiya da yawa kuma sai ƙarfe hudu ake zuwa ganin mara lafiya saida yasa aka bude mata files kafin ya shiga da ita aka fara yimata hoto sukaga buguwace kawai, office dinsa ya kai ta ya kwantar da ita yace karta yarda ta dago idan ba haka ba saiya saɓa mata ɗaga masa kai kawai tayi sbd tsaronsa da takeji wani liquid ya dauko ya murza mata a ƙafar, yana murza ƙafar ta saki ƙara ta dago ta riƙe masa hannu gam ta saki kuka dan Allah ka barmin ƙafana haka wlh naji sauƙi momma tanada wani magani zata shafamin idan nakoma gida tana magana tana kuka harda majina gashi ta riƙe hannunsa gam cikin nata, ɗan ƙaramin tsaki ya zaki ya fisge hannunsa yasa hannunsa daya ya riƙe duka hannunwanta biyu ya shiga murza mata ƙafar yana liliya mata tana yakucin sa tana turesa harda citso ta gatsa masa a hannu amma bai dena bah saida ya tabbatar ya Bazar mata da jinin da ya kwanta a ƙafar....... ✍🏻






*SECRET SUPER STAR FAN GROUP* ina yinku over Allah yabar ƙauna 😘🥰😍idan baki cikin wannan group toh bakisan komi bah🤣🤣🤣🤣 *maman shureim* *sister khadeejah* *Xarah* *and* *Mrs💍❤️🔐*. Na Sadau kar da wannan page gareku kuyi yanda kukeso dashi💃🏻💃🏻💃🏻





Kudaiji wannan labari daban yake acikin Labaran da nake kawo muku salonsa daban ne kiyi kokarin ki biya 300 domin jin yacce zata kaya



*NOTE* IT'S VERY SEXY AND ROMANTIC

No comments

Powered by Blogger.