Furar Danko 1
๐๐ฒ๐ฉ๐ข๐ง๐ ๐ฒ
๐ซ ๐๐๐๐ผ๐ ๐ฟ๐ผ๐๐'๐.....!!๐ซ
๐ฉ๐๐๐๐ ๐จ๐๐ ๐๐๐ ๐๐๐ค๐ป
๐ช๐๐๐๐๐๐ 1
*ุจِุณْู ِ ุงَِّููู ุงูุฑَّุญْู َِٰู ุงูุฑَّุญِูู
_Da sลฉnan ALLAH, Mai rahama, Mai jin ฦai._
........ฦarfe uku da mintuna ashirin da biyar jirgin daya taso daga birnin tarayyar Nigeria Abuja ya sauka a *_AMINU KANO INTERNATIONAL AIRPORT_* da ke a Kanon dabo. Cikin nutsuwa duk wani passenger dake a cikinsa suka fara fitowa. Vvip section ฦyaฦฦดฦyawar budurwa dake cikin ado mai tsananin ษaukar idanun duk wanda ya kalleta ta miฦe a hankali tana ษan wani ษata fuska tamkar mai jin warin mutane. Sanye take cikin wasu shegun wando da riga da sukai tsananin fidda cikakkiyar surarta musanman ma wandon jeans ษin da ya kasance fari tas, an ษan faffasashi daga cinyarta da gwiwa har ana iya ganin kalar fatarta. Siririn veil kalar pink mai haske da yay dai-dai da kalar rigar jikinta shima data ษan yana a saman kanta ya matuฦar ฦawata adon nata da fidda zagayayyar fuskarta, sai bag fara tas da adon stones pick and blue daga gani kasan mai tsada ce. Ga wani shegen takalmin mai tsananin tsini sai dai ya matuฦar ษauki ฦafar tata musamman da wandon ya kasance baije ฦasa can sosai ba kuma yabi jikinta ya lafe luf sai ya bama siririyar sarฦar ฦafarta da taji adon stones pink and blue damar fitowa ษar. Yanda ta rufe idanunta da eyeglasses blue ya ฦara saka fuskarta kwarjini da bayyana ฦyawunta mai sanyi, sam fuskarta babu alamar wata fara'a, sannan babu kwalliya ko ษigo idan ka cire ษan lipstick kalar pink mai shining data zizara ma laษษanta. A kallo ษaya zaka ษauka bata san minene ko murmushi ba, sannan zaka iya kiranta da ฦabilar kudancin ฦasar, dan babu ta inda tai kammani da Hausawa ko yankin arewacin ฦasar musamman inda addinin Muslunci keda ฦarfi irin su kano.
A hankali taja ฦaramin tsaki dai-dai tana miฦewa da tura wayarta cikin aljihun wandonta, headphones ษin kunnenta kalar pink ta gyarama zama, tare da gilashin idonta sannan ta ciro ledar chewing gum ta ษare ta jefa a baki tana ballama saurayin dake ta bayanta kaษan harara, tun ษazun ya dameta da kallo dan jaraba har zuge labulen da ya rabasu yayi. Bag ษinta ta fisga ta ษora a kafaษa ษaya sannan ta ษauka Apple laptop ษin ta tana sake jan siririn tsaki ganin shima ya miฦe tai ficewarta cikin takunta na ฦดammata marasa jin magana..
Yanda take taku tsinin takalmin nata na bada wani irin sautin jan magana, ga sautin madaidaicin akwatinta da take gungurawa tamkar a gajiye ya jawo hankalin mutane da yawa gareta. Caaaa idanu da yawa a kanta, wanda basu iya gani suyi shiru tuni sun fara tankawa, wasu ฦดammatan kuwa kishine ya lulluษesu, yayinda samari da yawa sukai mutuwar tsaye da ganin wannan ฦyaฦyฦyawar halitta. Ita dai daka ganta kaga cikakkiyar baฦar fata haihuwar Africa sai dai ษabi'u da shiga duka ba namu bane. Ga wani shegen ฦamshi da duk wanda ke a kusa da ita kaษan dolene ya jisa saboda yanda ta bulbulashi kamar ba mace ba. A yanda take juya madaidaita lips ษinta a taunar chewing gum ษin bakinta kawai dole ya tada hankalin mai kallonta. Dan duk namiji mai tsantseni ya dubeta sau ษaya bazai sake yarda yay na biyu ba kodan tsoron ALLAH...
*_Mawaddat Isma'il Ibrahim Jiฦamshi_* kenan da akafi kira da suna _Lulu ฦamshi_ ฦyaฦyฦyawar budurwa mai kimanin shekaru ashirin da huษu a duniya. Itace ษiya ta uku a gidansu. Mahaifinta sananne ne da kowa yafi sani da Engineer Isma'il l. Jiฦamshi. Babban ษan kasuwa ne kuma mamallakin *_Jiฦamshi Motors_*. Mawaddat yarinya ce da batajin magana, gata masifaffiyar gaske ta bugawa a jarida. ฦณar gata ce shalele kuma ฦดar shagwaษa a gidansu musamman wajen mahaifinsu Engineer Isma'il Ibrahim Jiฦamshi da Kawunta Yousuf Ibrahim Jiฦamshi. Gatan data samu da rayuwar turai data tashi a ciki ya sata zama fanษararriyar gaske. Ga rashin kunyar tsiya. Dan kowace irin shiga Lulu ฦamshi zata iya fita da ita waje ko zama a cikin gida in har ba Uncle ษin su Yusuf yana kusa ya tsawatar mata ba. Mawaddat ta samu wadataccen ilimin boko, dan a yanzu haka ita ษin lawyer ce mai zaman kanta, duk da dai karatun ma da ฦyar ta iya kammalashi saboda rashin jinta, gaba ษaya karatunta a ฦasar ฦetare ta yisa idan ka cire Nursery school datai a Nigeria. Sai dai a ษangaren ilimin addini kam fanko ce, dan ko faatiha Lulu ฦamshi ba lallai ta kawo maka ita dai-dai ba. Sam bata son harkar talauci, ba kuma ta son talaka. Abu ษaya ne ALLAH ya taimaketa da nisantata da shi duk da rayuwar turai data tashi a ciki, shine kasancewa da namiji. Ko kai ษan uban waye a kuษi ko nasabar zuri'a baka ishi Lulu ฦamshi kallo ba, dan ko turawan sun buga sun barta kam, hannunka ma yace zai yi gigin zuwa jikinta komai shigar rashin mutuncin da tai zata sauke maka kwando-kwandon masifarta. Ta dai yarda ta shiga club aci uban rawa ayi nishaษi tai gaba. Sai sirrintaccen harkar da takeyi da har yanzu babu wanda ya sani a gidansu, dan tana aikatawa ne cikin taka tsantsan da kula, shiyyasa har yanzu babu wanda ya ganota duk da an ษan taษa samun akasi tsakaninta da Uncle Yousuf dai ya kusa harbota ta kuษuta da ฦyar.
Wannan itace Mawaddat Isma'il Jiฦamshi (Lulu ฦamshi) a taฦaice.
Saurayin nan da suke tare tun daga cikin jirgin sauri yake na son cin mata, duk da yanda take takun nata cike da yauฦi da yanga. Wannan ita kaษai ce damar data rage masa, gashi kuma tana neman kufce masa. Tunanin hakan babbar asarace a garesa ya sashi ษaga murya wajen faษin,
_“K! Sarauniyar mata. Son kowa ki dakata mana!!”._
ฦuษaษษiyar muryarsa da tsarin adon dake nuna shima ษin wani shege ne ya saka mata da yawa tsayawa cak, sai kuma suka shiga juyawa suna kallonsa. Sai dai abin mamaki ita ko nuna lamar ma tasan yanai batai ba tafiyarta take. Ganin ya cigaba da ฦoฦarin cimmata ฦดammatan da duk suka juya garesa suka shiga taษe baki da yatsine fuska. Ko kallo basu ishesa ba sai ฦoฦarin cimmata da yake yi dai-dai tana ฦoฦarin isa ga inda motocin ษaukar mutane keda hurumin tsayawa. Wani shegen kallo ta watsa masa fuskarta na sake tsukewa.
Fuska ya marairaice yana mai haษe hannayensa waje guda alamar roฦo gareta, amma saita ja masa tsaki zata cigaba da tafiyarta. Sake shan gabanta yayi da faษin, “Haba mana Babie ki saurareni koda akan abu ษaya ne Please. Address ko phone number abeg you”.
Cike da yauฦi da yanga ta furta, “A matsayinka na wa?”.
Duk da yay mamakin jin hausa a bakinta sai ya shanye, cikin murmushi ya ce, “Neighbour naki a jirgi mana beauty!. Sunana MM Atik Kumo. Mahaifina M Atik Kumo sunane da duk wanda ya kwana ya tashi a Nigeria dama ฦasashen Africa ya sansh.....”
“Kai dalla can ka isheni da zance yannn-yannn!! kamar tsohuwar akorukura. Bani hanya kona wanke banzan face ษin nan naka zubin alakoro da mari stupid”. Ta faษa cikin katsesa da yarfi ta bi gefensa ta wuce. Tamkar gunkin da aka sassaฦa domin tarihi haka yay tsaye ฦiฦam yana kallonta, hakama duk wanda ke kusa da su sai da yay mutuwar tsaye akan abinda tayi. Dan kowa dai yasan wanene sunan MM Atik Kumo, amma yarinyar nan mai zubin yahudawa tai masa wannan yarfin. Kuma ko'a jikinta kamar yanda shima babu alamar zai ษauki wani mataki.....
“Laahhh *_Uncle Smart_* ga Aunty Lulu ษin nan”.
Wani ษan ฦyaฦyฦyawan yaro dake saman jibgegiyar mota baฦa siษik ya faษa yana nunata. Wanda ya kira Uncle Smart dake gefensa tsaye kansa a ฦasa da keypad waya ฦirar Nokia a hanunsa ya ษago a hankali tamkar mai ciwon wuya.........✍️
_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_
*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*
FURAR DANKO
Billyn Abdul
-ZAFIN KAI
Mamuhgee
-TABARMAR ‘KASHI
Safiyya Huguma
-BAKON MUNAFIKI
Miss xoxo
Duka hudu 1k
Uku 800
Biyu 600
Daya 400
Pay at๐
1487616276
Access Bank
Bilkisa Ibrahim
Sai katura shedar biyanka anan๐
09032345899
Idan katin waya ne kuma saika tura anan๐
09033181070
VIP๐ฅ๐ฏ
Zafin kai 3k
Furar danko 3k
Tabarmar kashi 3k
Bakon munafuki 3k
*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*
*THANKS FOR CHOOSING US*๐ฅฐ
Zafafa๐ซถ๐ฅ
*_ALLAH ya gafartama iyayenku๐ญ๐_*
Leave a Comment