Fyade 1
*Wannan littafin na kuɗi kaman yanda kuka sani ,kuma a wannan karon free page biyar 5 zanyi inshallah , ga masu buƙatar shiga Paid Group ga yanda tsarin yake , Regular group ₦500...Vip group ₦1000... Special ₦1500 via 6037312299 Mohammed A'isha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932.*
Nayi magana nace Don Allah Wannan littafin kar yar kasa da shekara 🔞 ta karanta wannan labarin kada yarinyar da ta karanta mun littafi indai bata kai 18 ba don ALLAH.
Masu buƙatar na tallah ta masu hajar su zasu biya 3k .
Fellow my YouTube channel domun samun Audio books na marubuciya Mmnteddy....@Mamanteddy YouTube channel.
Page 001
*Before the beginning*
Nigeria ( Kaduna state 2005)
Hayin Rigasa unguwa ce ta marasa Ƙarfin Wadata , a ƙwai dattawa Tare da Malamai Ƙwarai a Wannan unguwa . Dare ne sosai Don baka ganin kowa saboda duhu da kuma nesan Dare ga damuna da Gari ya narke sosai . Misalin Ƙarfe Sha biyu na Dare 12:00am Wata napep ne ya tsaya a mararrar bar layin Yayin da Wata Mata ta fito hannun ta Riƙe da Mayafin ta , tun saukowar ta babu Abin da kake ji Tana yi sai aikin taunar Chewing gum. To Ɗan Samari Gashi ko na gode ." Ta ƙare maganan tana miƙa mawa mai Adaidaitan Kuɗin sa .Kallon ta mai adaidaitan yayi yana Taɓe baki tare da cewa " Wai dama a wannan unguwar gidan mahaifin ki yake amma kike yawon Karuwanci? Gaskiya mahaifan ki ko da ban sani ba suna nadamar Zuwan ki Duniya Allah ya ƙyauta kuma ya shirya ,Amma Ni ba zan ƙarɓi Kuɗin Zina ba..!
Wani irin kallon Sama da ƙasa Lantana tayi masa Kamin tace " Allah sarki Yaron nan , ko wa da ka gansa a ƙwai kallon ƙaddarar sa ta Rayuwa , kaje Kuɗi na tayi Auki , da safe na Sayi ƙosai gidan magajiya . Mtswwwww Dogon Tsaki Mai Adaidaitan ya ja kana yace " Ai ko kin dinga Afkawa kaddarori inshallah Yanzu kika fara Gani , marasa tarbiyya . Kamin Lantana tayi masa Wata magana Tuni ya ja Adaidaitan sa ya bar Inda take tsaye . Shegen tantirin Yaro , ko da ban sani ba ,Nasan iyayen ka basa Jin Daɗin ka Ɗan Asara . Gyara ledar Hannun ta tayi Wanda ba wani Abu ne a ciki ba da ya wuce Naman Balango da Wani Alhajin Ƙwarton ta da ya saya mata . A hankali ta kunna fitilar Wayar ta na baby Nokia tana fara tsallaka Ƙwatamin Layin tare da nufar hanyar da zai sada ta da gidan mahaifin ta . Wal Wal Taji Haske ya dallare mata ido dai dai tana tsallaka wani ƙwata , Wanda ya sata Tsayawa cike da tsiya da Tsiwa irin na karuwan titi marasa ilimin boko bare na Mahammadiya ta kama ƙugu tana cewa " Wani Matsiyacin ne yake Kashe mawa mutane ido ?. Tayi maganan da Ƙarfi cike da Amsa kuwa . Gani tayi Moton na Jah baya tare da yin reverse suna shirin fita Layin . Dogon Tsaki Lantana taja tare da cewa " Makowa suka yi kenan , dama ina attajirai irin Wannan zasu shigo wannan matsiyaciyan layin talakawan ,da babu abun da suka iya Sai gulma da munafurci ,ka zauna a gida ace shekarun ka 35 ba Aure , Ka fita neman sana'ar kai wanda zai rufa maka asiri ace Maka Karuwa , Don haka ne na kasance karuwar a zage Ni babu abun da zai dame Ni tun da ina Samu .
Duk wannan surutun a sarari take yi kuma tana yi tare da cigaba da Tafiyar ta . Bumsssss Taji tayi Karo da Wani babban leda wanda taji Abu kaman nama a ciki . Meye Wannan kuma? Miwwwww Taji ɗan kuka tamkar na mage. Kai samarin layin nan Alƙur'an Ɓarayi ne , Yanzu abun nasu ya wuce Satan Tumakai da kaji ,har maguna suke kamawa ? Humm ko dai mazurun Gidan malam Babagana ne , don dama suna yawon farmakar sa . hannun ta takai tana buɗe ledar inda taga An kuma saka Wani leda babba fari an rufe ,jini na bin ledar . A'a gaskiya wannan yara na layin nan Allah ya kaimu Safe Sai nasa An kira mun Iluwa na zage su Tassss wannan masifa zasu ja mana . Yaga Ledar tayi da ƙarfi Tana fiddowa anan taga Bandeji An rufe tun daga Farko har ƙarshen Abun . Jikin ta ne ya hau Rawa kar³ Fahimtar wannan babu shakka Jaririya ce . Ihu ta fasa tana faɗin La'ilah ha'illallah Tana warware bandagin tare da juyawa tana kallon Moton da ta fice daga Layin wanda babu shakka sune suka aje Wannan jaririyar . Hasken Wayar ta ta dallara a fuskar Yarinyar tana Fincike wani Farin Abu da suka rufe idon yarinyar . Wani irin Numfashi Yarinyar ta ja da ƙarfi tana fasa Ihu na jarirai Hasken Fitilar Wayar Lantana har a lokacin shi kaɗai take Gani , Wanda wannan shine mafarin ƙaddara ta Ni Aysha Farida .
Ganin Jaririyar ko Gyarata ba'a yi bare yanke cibi haka wanka a cikin jini da kitsen dattin mahaifa take yasa Lantana Ɗaukar yarinyar da gudu tana aje komai nata tare da bin bayan Wannan Moton . Gudu take wanda bata taɓa yin irin sa ba a rayuwar ta ,cikin Muryar ta na masifa da karaji take faɗin " Kai Ku tsaya Azzalumai Mugaye wanda basu san darajar Ɗan Adam ba . kai Ku tsaya ...!
Ta jikin madubin Moton suka hango ta tana gudu da jaririyar wanda nan take Wata murya tace " Doctor ki ƙara Gudu mu fice daga Nan . Wai nan ina ne ma? Dr ɗin ce ta bata amsa da Ai dole mu tsarece mata Aikin fa millions muka yi ma Hajiya Don haka Nima ban san ina ne nan ba , Cox ba a Kaduna na ke ba ,tare dake muka yanke shawarar zuwa nan mu yarda Wannan Jaririya . Kai bayin Allah don Darajar Allah ku dakata .! Gudun da Moton ta sheka yasa Suka yi nesa da Lantana tun tana hangosu har suka ɓace mata . a dai dai Tudun Tsallakar moto Lantana ta kifa da Jaririyar a tare suna faɗi nan ƙasa . Ihu Lantana tasa tana ɗago Jaririyar tare da Girgiza ta ko tana raye ko a mace . Amma kuma a wannan lokacin bata numfashi . Keee Keee Yamma yarinya Jaririyar zara mutu Wayyo Allah . Abun da take faɗa kenan cikin tashin hankali kamin ta kuma juyawa da gudu tana nufar Gidan mahaifin ta . Bugun kofar Gidan tayi da ƙarfi saƙatar na fita ta shige . Malam Ne da yake Alwala irin tasu ta malamai bayin Allah Tsoho ne tukuf ya dallare Lantana da Fitilan tocila . Innalillahi wai'inna ilaihir raji'un . Lantana ɗauko mana maganan taki ta kai har da cikin shege? Bani babu ke kije Allah ya isa bamu yafe Miki ba ,dama yau tsawon Wata uku kenan bakya gida ashe Abun da kika tafi kawo mana ke nan . Ki fita daga Gidan nan ,idan kuma kika kuma dawowa Allah ya isa ban yafe Miki ba . Cikin kuka Lantana ta bude Baki zata yi magana ,amma sai baba ya katse ta tare da cewa " Kikayi mun magana Wallhi sai na tsine Miki .! Fashewa da Kuka tayi mai ban tausayi tare da tsuma zuciya a hankali ta juya tana nufar Hanyar fita yayin da Malam babu nadama a tare dashi . A inda ta bar jakarta ta nufa ta dauka anan ta bar ledojin Balangon da take ta zumudin cin su amma a yanzu bata ko son ganin su . Wannan shine kaɗan daga labari na Aysha Farida . Kun taba Ganin Wacce Karuwa ta shayar da ita kuma ta raine ta ? A gidan Ta Gidan Ƙaruwai ne sai dai ita tana kokarin Ganin ta bani tarbiyya fiye da tunanin tunanawa . Kuma ko da Da Sau ɗaya ban taɓa sanin cewa ba itace ta kawo Ni duniya ba. Tun ina da Shekara Ɗaya a rayuwa ta Mahaifiyata ta fahimci bana iya gani sosai . Wanda a tsorace ta nufi Asibiti dani Don a yanzu duk wani Karuwanci tana yin shi ne domin Ta sani cikin walwala taga ta faranta mun a rayuwa . Haka ta bar kuma sirrin ta a cikin ta na cewan ita ce ta haifo Ni zuwa wannan Duniyar . Bayan isan Lantana asibiti da Goyon Aysha Farida kaman yanda ta sanya mata sunan anan Likita ke shaida mata ,idan anyi Sa'a Aysha zata na rinƙa gani ko ba sosai ba , Idan kuma ba ayi ba ,zata zama na makauniya wato garara , Ga ido dulu dulu amma kuma babu gani . Duka kuma wannan ya faru ne sakamakon Wannan fitilar da ta dallara mata tana Jaririya a lokacin da ta tsince ta . Likita babu wani mafita ko hanyar da Ƴa ta zata taso cikin gani tamkar sauran Ƴaƴa? . Girgiza Kai Dr Balarabe yayi kamin yace " eh aƙwai Aiki ne za'a yi mata ,Amma kudin sa a yanzu yana kaiwa Milliyan Shida . Innalillahi wai'inna ilaihir raji'un shine kalmar da Lantana ta maimaita tana sharce gumin fuskar ta . A haka ta cigaba da Rayuwa Cikin tunanin yanda Zata samu kudin Aikin A'isha Farida . Babu Wanda yasan sirrin ta sai Ƙawar ta ɗaya Wato Mama Hansai , Itace tasan komai na Rayuwar Lantana da Farida .wanda itama ta kasance sana'ar su Ɗaya da Lantana . 2012 a hankali take tafiya cikin Jin Daɗi da kuzari ,wanda sanye take cikin uniform na makaranta . Umma na Yau zamu shiga aji biyu a makaranta . Murmushi Lantana tayi tana kallon kyaƙyƙyawar fuskar Aysha Farida kana tace " Eh mana Aieeee na ,na sani Ai shiyasa yau Abincin ki na break Lunching Box din ki guda biyu ne kin gansu . Buɗe Baki Fareeeda tayi tana dariya tare da Rungume Lantana tana cewa " Ina Son ki Mama . Ina Son ki Ƴar Mama Lantana . Yauwa yau ki dawo da wuri ,ban da Wasa ban da kuma tsayawa Tsokanan faɗa a hanya . Kin san yamma idan yayi baki cika gani ba ko ?.
Mama yau ba zan yi faɗa da kowa ba kuma zan dawo gida da wuri . To Muje Ƴar maman ta . Daukar school Bag din ta tayi yayi da Lantana ta dauki Lunching Boxes din har biyu tana ficewa Daga Gidan nata Wanda ta siya da kuɗin ta .kuma a ciki ƙwarata ke biyo ta suyi ƙwartancin su ,su biya ta kudin ta don a yanzu ta ƙara farashi .
A'a Madam Kuma nazo Naga kina shirin fita . Cewan Garba dake shigowa Gidan . Kallon Sa Mama Lantana tayi tana dan murmushi don da taga Garba taga Kudi . A'isha na na samu Maki abun hawa yakai ki makaranta ? Idan an tashi sau Nazo na Dauko ki? .
Kallon Mama Lantana A'isha Farida tayi cikin narke fuska irin ta yara tana shirin sa mata kuka tace " A'a Mama Ni dai Ke zaki kai Ni da kanki ,idan an tashi Na dawo da kai na . Tom shikenan mu tafi na kai ki . Cikin Ɗaurewar kai da jin Haushin A'isha Farida Garba yace " Meye Haka Lantana? wannan Agolar yar zaki bi ta maganan ta?. Wani irin ɓacin Rai Mama Lantana Taji Wanda cikin Tsawa da masifa ta fara ce masa " Kai Garba ya ishe ka ,wannan ya ta ce ,kuma Rayuwata na dauke ta , zan iya sadaukar da komai don ganin rayuwar ta ya inganta . Zaka iya tafiya ,idan baka da lokacin jira na ,amma a yanzu lokacin yata ce a gaba na bana ka ba . Kamin Garba yayi wani magana tuni Lantana ta kama Hannun A'isha Farida Suna Barin Wurin tare da tsallakawa Titi tana tarar Abun hawa .
**
Kullum A'isha Farida cikin hazaƙa take duk da kasancewar bata gani sosai , idan kuwa yamma tayi ɗufff take Gani tamkar Makauniya , A hakan kullum Mama Lantana rarrashin ta take yi akan zata Yi mata magani indai ta samu kudi , don a tunanin ta A'isha Cikin yammaci zuwa dare rayuwar ta yafi shiga ƙunci ,nan kuwa bata san a dai-dai Wannan lokacin take jin Dadin Rayuwar ta fiye da ko wani lokaci ba . Yaya na...! Sunan da ta furta kenan tana murmushi Wanda kamin tayi wani magana taji Muryar sa mai Amo na cikakkun maza Yana cewa " A'a Ɓoyayyen Masoyi dai." Dariya tasa tana ƙyaƙyatawa kana tace " jiya kace yau zaka zo da rana na ganka,amma kuma me yasa baka zo ba sai da Daddare kullum kake fa zuwa . Na bari sai kin ƙara girma ne . Ga wannan ki ba Mama abiya Miki kudin makaranta . Laa Masoyi kasan meye kaman kasan Kuwa Mama bata da kudin makaranta na ,gashi an koro Ni jiya . Shiru yayi bai ce mata komai ba ,hakan yasata cigaba da magann ta don inda da sabo to ta saba da shirin Miskilancin sa . Ɓoyayyen Masoyi kullum kana da dinga ƙamshin Turare Mai Daɗi Nima ka kawo mun .! Dariyar sa taji yana yi wannan yasa ta cewa " Ya.....A'isha ...! A'isha Farida ...!!
Cikin Sauri A'isha ta amsa Mama Lantana tare da cewa " Mama gani anan tare da Masoyi ne. Jin haka yasa Mama Lantana da gudu fitowa tsakar gidan tana Faɗin Ina yake A'isha yana ina? . Murmushi A'isha Farida gashi nan kusa dani . A'isha Babu kowa ai ban ga kowa ba. Garba ne ya fito yana gyara mazagin Wandon sa daga Dakin mama Lantana . Nace maki ba wani Ɓoyayyen Masoyi fa ,Aljani take Gani ,me yasa ba ta ganin shi da rana da take gani sai da dare? Dama ai lokacin ne lokacin fitowar su . Ba wani Mama Ɓoyayyen Masoyi na mutum ne , Gashi har kudi ya bani A kai kudin makaranta na , Me kuma Wannan mutumin yake Yi a gidan nan ? Shi ba Baba na bane , Kar ya kara zuwa na Mama . A'isha Farida tayi maganan cikin surutu da Tsiwa ta yara . Kamin Lantana tace Wani Abu ne Sai kuma Aisha Farida tace " Mama ina baba na yake ina son na ganshi.
Huhmmm Numfasawa Mama Lantana tayi kana ta Dan sunkuya tana rage tsawon ta dai dai na A'isha kana tace " Mama na Ba gani ba , Me baban ki zai Miki? Zan Miki komai fiye dashi ,ki manta dashi kinji ?. Ko bakya so na ne?. Saurin Girgiza kai A'isha Farida tayi tana cewa " A'a Mama ina Son ki ... Yauwa taho muje ki Kwanta . Kallon ta Garba yayi tare da cewa" Ni kuma fa Lantana? . Mtswww Tsaki taja kamin ta nufi Dakin ta ko magana bata yi masa ba. Yana a tsaye yaji ta wurgo masa Rigar sa . Hannun sa yasa yana lalubar kudin da zai biya ta . Sai gani yayi ta rufe kofa tana cewa " Tafi Abun ka ai duka na kwashe .
MALAYSIA CITY 2023 Kuala Lumpur yana cikin Richest State in Malaysia ,Kuma anan ne duk wani tantirin mai ji da giyar kudi da fuzgar Hayakin Kai yake sayan Gidan sa . Wasu da iyalansu suke zama , Duk da Samari sun fi yawa a wannan birni . Kuma ya wancin su sheƙe Ayar su suke da ƴammata . Babban Ƙwarto Shahararreee Mara kirkin da kowa su yan iskan kiransa suke da Shahararre shima Anan yake da Ƴammatan sa . Idan ya gaji da cin na turawan Malaysia sai yasa A Kawo masa na kasar sa Wato Nigeria , Lalatarsa yayi yawa kuma baya taba Tunanin Ranan goban sa . ARYAAAN KARIM....wanda suke masa kirari da Shahararre. Zaune yake a gaɓar Ruwa ( Swimming pool) Hannun sa ɗauke da Barasa Ɗan Giya ne na kankat . Gyefen sa kuwa Mata ne Turawa su biyu dukan su babu kaya a jikin su , babu bra sai pants Wanda dashi da babu Ɗaya . Duk ƙarfin Barasa bata taɓa bugar dashi kiga yana layi , Lumshe ido yayi yana tunanin Companyn sa na nan ƙasar Malaysia wanda shi ya riƙe shi tsawon shekaru ba tare da ya dawo Ƙasar Nigeria ba . Lumshe ido yayi yana furzar da Ruwan barasar bakin sa a hankali yake tuno da murmushin ta dake sanya shi Murmushi ko bai so yin hakan ba . Dimples ɗin ta dake loɓawa gyefe da gyefe na ƙwancin ta ya tuna tare da yanda take rarraba guru-gurun idanun ta . I miss your smile 😊 yayi maganan a zuciyar sa yana ƙoƙarin kai Barasa bakin sa ne yaji Hannun Bela tana Rungume shi tare da hada bakin ta da nashi , tana ƙwalɓe Barasar Bakin sa tare da kama harshen sa tana Tsotsa cikin salo . Haɗata yayi da jikin sa Tana Wani jan Numfashi tare da motsa hannun tana wasa da Sumar ƙirjin shi ...harshen sa yasa yana lasar gyefen Wuyan Bela har zuwa Ƙirjin ta inda Nonon ta suke kaman kan dan tsako . Wani irin rawa jikin ta ya fara Wanda nan take ya Rungume ta suna yin ƙasar cikin Swimming pool din . Saboda Jaraba da tacewa a cikin Ruwan ƙasa basa numfashi suke Ƙwartancin su kusan mintuna sha biyar kana suka Ɗago a tare Tana kallon sa tare da murmushi , wanda shi kam Ko kallon ta baiyi ba gyefen sa ya kalla inda Joy take tana shan sigari ...hum mace da wannan halin ko da yake ba musulma ce . Kamin yayi mata magana tayi saurin miƙa masa Barasa tare da Kirar sa Da My Boss cike da girmamawa . Wannan kaɗan ne a rayuwar ARYAAAN KAREEM ... Yanzu zai lalata dake anjima ya sauya ki sauyi Na har abada . Baya tsawon zama da mace idan kin dade kuna mu'amala to kuyi sati guda ,da ganan zaki kama gaban ki don korar cin Mutunci zai sa Excouts Din sa suyi Miki . Ɗan kashama ne , kuma Sannan Gogagge Don yayi lalata da mace cewa yake an kawo su duniya ne don suji Dadi . Kuma babu inda suke jin dadin Nan da ya wuce Jikin mace ....Sauran Yan iskan suma suna a gaba ...bari mu koma Gida Nigeria don muji labarin A'isha Farida .
**
A haka Rayuwar Farida ya kasance tun tana primary yanzu har ta shiga Secondary school tana SS 2 a dai dai Wannan shekarar ta 2023. A kuma Wannan shekarun baya tun da Mama Lantana ta fahimci A'isha Farida bata son Karuwancin da take yi yasa Duk wani Abu da take ta daina ,ta kama sana'ar ta don ta ga ta rufa masu Asiri . A yanzu Resturent Take dashi inda take sayar da Abucucuwa ,tana kuma da Masu tayata aiki idan A'isha Farida bata nan . Kan mama Lantana y dauki zafi Wurin ya cika da masu jirar Abinci kowa da kalon type din da yake buƙata. A'isha.....! Ta ƙwaɗa Kirar A'isha Farida don ta tayata Aikin . A hankali ta fara shigowa Inda gaba ɗaya kallon mata da mazan Wurin ya koma a kan A'isha Farida . wanda take sanye cikin Wata atampha mai karamin kudi mai launin Fari da Zanen blue . Baby face take dashi , ƙyaƙyatawa budurwa wacce a shekaru ba zata haura 17 ba . Macace da ta amsa sunan ta , Ga ido ga hanci mai ɗan tsawo da yayi dai dai da fuskar ta,bakin ta kuwa idan ta buɗe shi Tana motsa laɓɓanta da sunan magana tsayawa ake ana kallo . Inda ƙawayen ta ke Tsokanan ta wai Tayaya take saka cokali idan zata ci abinci . Sumar kan ta har ƙafaɗa a ƙwance irin na shuwa duk da kallabi a kan ta amma sai da ya bayyana saboda Tsawon su da cika . Allah ya bata sama da ƙasa ,Hips Bakyace na yar shekara 17 bane ba . Na'am Mama Gani . Juyowa Mama Lantana tayi tana kallon inda A'isha Farida take ,sai taga Ashe tana Dauke da tray ne Wanda Yake dauke da Ruwa pure Water tana bin ko wani table dashi . Tsayawa tayi a gaban Mama Lantana tana cewa " Mama Yau fa Shekara Hudu Ban ƙara Ganin ɓoyayyen Masoyi ba , Tun da yace mun zaiyi tafiya....ke Da'allah dama Ni nace Miki ba mutum bane , Aljani ne da na tashi Miki tsaye da karatun Alqur'ani ai shine ya gudu . Shiru Farida tayi kamin tace " Amma Mama Na fasan ƙamshin turaren sa ,koda ban san sa a ido ba.........!
*To pages 5 zanyi kacal na free page maza hanzarta ki biya naki kudin don ayi wannan daddaɗan tafiyar dake . Littafin ₦500 ne Regular group... Vip group ₦1000 SPC ₦1500 via 6037312299 Mohammed A'isha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932*
Kar ku motsa da Zarar kun ga pages din littafin FƳADE just read it , I know you'll enjoy it okay ... Actress ne da actors mabanbanta kowa da kalon halin sa . Just ku cigaba da biyo alƙalamin Mamanteddy.
[4/26, 2:20 PM] mamanteddy3: *🕊️FƳAƊE....!🕊️*
(Romantic love N sympathetic story)
Leave a Comment