Hariji Hausa Novel book 1


               *HARIJI* 

(Original Romantic love story)

      *Shimfida*

Ana yawan Tambayata banbanci tsakanin *Jarababben namiji* da *harijin namiji* finally a wannan littafin zan banbance mana tsakanin zare da abawa

Matan Aure zallah in budurwa ko namiji ya karanta ban yafeba

In kika zageni kema allah ya isah.


    *Gameda labarin*

Labarin Hariji kuma jarababben namiji ,ya kasance juyayye uncontrollable wai meye maganinsa...kuma wata mace ce zata iya masa?


*Indai ke matar aurece ko bazawara ina baki shawara da kibi littafin nan kar kiyi missing ,zaki qaru da yawa Allah ka barmu da mazajenmu*



In the name of Allah



Free page 1&2




_The Agony of destiny🥲_ 


Tsugune take qarqashin murhun duwatsun dake tsakiyar gurgurarren gidan Jan lakan tana hura wutan da bakinta cikeda qosawa

Shikam wutar banda bulbulo da wani irin hayaqi me toshe qofofin shaqar iska ,dasa idanu tsiyayar qwalla na zallar iccen damuna ba abunda yikeyi


Rumtse idonta tayi ta bude saboda sarewa da tayi wutar baida alamun kamawa، tsabagen wahalallen sullutayen iccen dake jikin murhun da suka jiqe jagwab ba alamun zasu ruru 



Miqewa tayi tana gyara daurin dankwalinta sannan ta kama ha6ar zaninta ta sharce hancinta

Idonta ya kada yayi jaxur



Dakko wayarta tayi rakani toilet tana duba lokaci

Takwas ya gota Na safiya



Cikin sharar qwalla ta d'auki buta ta wuce Bayan d'akunan gidan ta wanko jikinta ,dukda hururuwan sanyi da akeyi hakanan take kwara ruwan mai kama da qanqara 


Cikin gaggawa ta shafa Vaseline er had'in gida


Ta dakko uniform masu ruwan ganye ta saka ta saka qaramin farin hijabi ta d'aura wani tsohuwar abaya baqa ta saka baqar takalmi mai rufi 


Sannan ta dage tattararren labulen d'akin


"Na wuce ummah"


"Au tafiya xa kiyi ummy bazaki tsaya ki karyanba"


Muryarta rawa ya kama yi alamun za tayi kuka



"Ummah zan makara kuma wutan yaqi kamawa tun shida da rabi ga yanzu takwas da rabi'



To ai Cikin ki qaryan kafiya kikeyi ,acedai ga en uwanki sun dawo da banqararrun kaji yaji yajin cittah ke kice dole bazaki ci abunsu ba baki horu bane"



Shiru tayi mata haka tayi mata sallama ta gangara general hospital dinda take aikin voluntary a qasa in wata yayi maaikatan suna dan sammata wani Abu


Sashen d'akin haihuwa ta nufa da gaggawa ta shige ba tareda ta tsaya a wajen nurses station dinba bare metron din ta ganta tayi mata fad'an makara


 

D'akin da suke ajiye kayansu ta shiga ta cire jallabiyar da takalmin ta ta zura wani soson takalmi da ake masa laqabi da shaku shaku


Sannan ta shige d'akin kar6an haihuwa


"Yawwa TBA(traditional birth attendance) zo ki gwada mana VE (vaginal examination) din matar nan"


Wata nurse tabawa ummy umurni,tana nuna mata wata hajiya da zatakai shekaru talatin da biyar



Da sauri ta zari safan hannu ta je ta wanke hannunta ta saka safan ta Debi antiseptic ta kwara a gaban matar sannan ta  nitsa hannunta tana laluben saman kofar cervix din



Jimawa kadan ta zare hannunta ta fito tana rubuta findings dinta a folder din client din


Sannan ta chanjawa matar kayanta zuwa na haihuwa ta kaita delivery bed ta kwantar da ita

Ta dakko wani Leda me belt ta d'aura mata belt din asaman cikinta ledar a kasan duwawukanta


A nutse ta fara harhada kayan haihuwar ,wannnan ya tabbatar ma da matar haihuwarta yazo kenan



****

Bayan awa daya TBA ummy ta yaye screen din da ya kare matar da ta haihu ,ta tafi ta ajiye fine baby girl din akan scali ta gwada nauyin jaririyar sannan ta wuce tana gogewa yarinyar jikinta da olive oil



Saida ta kimtsa yarinyar da uwar tsaf sannan ta nado baby cikin showel ta fitoma da mijin matar gurin zaman relatives d'in



Wani qasurgumin Alhaji ta gani kuma da gani naira da boko ta gama tsumasa yina safa da marwa yina tsatsafe zufan goshinsa 


A hankula ta taka gabansa tana rungume da babyn



_congratulations Mr. Your wife gave birth to baby girl_  


(Ina tayaka murna ,matarka ta haifi d'iya mace)


"Mace ko maza"ya fad'a a qagauce 


Mamaki abun ya baiwa ummy ace matarka ta haihu amma kana tambayar mace ko maza da yawa 


"Sir macen dai guda d'aya" ta fad'a tana dan sakar masa da murmushin tabbatarwa



Kallonta yayi ,irin kallo mai ma'anoni iri iri

Sannan ya doka mata tsawa

"Ke !

Sa idonki cikin nawa ,dama Ku unguwar zoma kun yi qaurin suna wajen Satan jarirai...me kike nufi zaki fitomun da yarana maza biyu ,ko ko kuwa sai nakai zancen sama...?". 



Mamakine ya kama ta sosai,a take ya fara bata tsoro ,ganin yanda a take fuskarsa ya hade zuwa ruwan rikici da tashin hankali


A hankali ta fara ja da baya da baya ,yina biye da ita har suka kai gaban nurses station d'in


Murya ya soma bud'ewa yina zuba ruwan bala"i yina qoqarin qwace yarinyar a hannunta ,a yanda ta lura dashi tasan tabbas zai iya buga yarinyar da bango ,hakan yasata qanqame yarinyar ta soma kuka



Cikin fushi metron Abimaje ta miqe tana kallonsu duka


Wai lafiya kuwa...nan fa asibitine ba wajen tashin hankali ba in fitina ya kawoku cikin sauki Ku futa waje kuyi"



"Karki raina mun wayo kinji...ko a fitomun da twin gentle babies dina ko kuwa inyi qarar asibitin gabad'aya 



***

A hankali qaramin case ya zama babba police har sun shiga maganar ,allah sarki ummy en sandan na zuwa suka saka ta a motansu da sauran midwives din da suke on duty



Nigeria gajaniya ,shigarsu be wuci da awa biyu ba duk aka fiddasu itakuma aka wuce da ita cell ،zata zauna a ciki har sai an gano inda jariran suke ko kuma ranar shiga kotu yayi,don har ya shigar da qara kotu



*** 


Qarfe Tara Na Daren ranar tana takure a cikin cell da baqin duhu ga kayanta masu duhu hakan ya qara jawo hankalin saurayen wajen dawowa kanta ,banda kudin cizo da suke watsowa daga saman silin din kamar zasu tsotseta danya


Ihu take kurmawa tana bibbige fatar jikinta

Hakan yasa wata er sanda leqowa da er iccenta a hannu


" yi mana shiru makira  ,kina er talaka ana hada baki dake kuna sace jariran mutane to yau dubunku ya cika ...gwara kiyimun shiru kafiin in amso makulli inzo in lallasaki"



A wajen reception din kuwa Hajara yayan ummy ne da akafi yiwa laqabi da *keken maza* ta shigo tana rangaji cikin wani matsatsen siket da Riga na atamfa ,dankwalin kayan ta riqesu a hannu da jaka mayafin rabin kanne kadai ya rufe da mayafin kayan



Tana tafe tana rangaji nonuwan ta na boosting suna bajewa a cikin breast cup duwawukanta suna wani irin girgiza amma dukda haka ta tattaro duwawun ta hanyar Jan siket din sama zuwa qasan duwawun nata 



Zuwa tayi gaban wani dan sanda dake da alhakin sakaye mutane a Bayan kanta



"Officer ,inspector garba na ciki kuwa?"


Ta tambayesa tana karkada idanuwa tana faman taunan cingam,yina bada sautin qaran qarararas



"Yina ciki shiga kawai hajiya"

Godiya tayi masa sannan ta fyallo #500 ta basa


Yina godiya yinabin gima giman mazaunanta da kallo yina had'iyar yawu maqollatom wuyarsa na mommotsawa 


Sarai ta lura da dauke wutarsa .don haka da gayya take Dada mommotsasu har ta shige



Knocking ta danyi sannan ta shige ciki tana wani irin cat walking kamar sardines


A nutse taje gaban tebur dinsa ta ranqwafa tana watso mata ba Shanunta a saman fuskarsa


"Barka da dare officer zan iya zama ?"


Bul! Yaji hajiyarsa🍌 ta motsa ta cikin wandon uniform dinsa 


Washe ilahirin haqoransa yayi waje sannan yace



"Ahhh zauna mana " ya fad'a yina nuna mata kujeran gabansa amma kyar idonsa suke kan Na shanunta baisan ko qyaftasu  



Komawa tayi ta zauna yaraf ,har saida nonuwan ta sukayi tsalle suka dawo fatttt!


"Wash na gaji"


Ta fad'a tana hamma tareda dan mika,tana Dada gotsaro masa dukiyoyin kirjinta


Ji yayi uwa ya jawo ta ya rungume ko ya maida qwalmar da ta motsosa


"Ranka shi Dade kun mana ba zato duk mun gaji amma a haka gashi kun taso mu...ai mana alfarma a bamu belin er qanwata mu wuce gida dare nayi"

Bakinsa rawa ya soma yi


"Wa...wace kenan? "


"Me case din Satan jarirai"ta basa amsa kai tsaye tana karkada jiki akan kujeran qafa daya kan d'aya

Zaro ido yayi sannan ya sauke muryarsa cikin sigar rad'a

" woooo yarinyar nan tana cikin tsaro baza a iya barin belinta ba a yau"

Boqarewa tayi ta soma zuge zif din Bayan rigarta 


"Koda zaka tsotsi wannan?"

Ta fad'a tana ballatso masa da Rabin nonuwanta da suke wajen brazier...  

Download Complete Here

No comments

Powered by Blogger.