Najma 15-16
ππ«¦ππ«¦ππ«¦
*_NAJMA_*
ππππππ
By maman noorul
Hudah
Wanan littafin na kudine regular 300 vip 600 via
2378022567
Aisha Mohammed
Zeinith bank,for more information please contact me via my watsaap number 09090112846
π Ώ️1️⃣5️⃣π«¦1️⃣6️⃣
Bismillahir Rahmanir Rahim
Ya tura halshensa bakinta,wanan Abu ne da uwani Bata tab'a Jin makamanciyarsa ba bare ma tasan da akwai wani Abu haka kokari take ta janye kanta Dan koma dai menene wanan toh fah yasa taji wani abu,a rayuwar da take Bata San akwai wani Abu tsakanin Mata da mace da namiji ba ta dai San akwai aure Amma Bata San me ake ba tasan dai umma nace Mata in namiji ya rungumeta ko ya Kama hanunta toh fah iskancine ita islamiyar ba zuwa take ba bare Boko
Tura halshensa yake Yana dan cisa lips dinta dake matukar birgeshi
Saida ya gaji Dan kansa ya kyaleta itako ta zuba masa Ido tana kallonsa shima kallon nata yake Yana ji kamar dai ciwon zuciyarsa zai tashi,Yana da lalurar ciwon zuciya da heart dinsa tayi beating fast toh fa zai Fara ji a jikinsa....har yanzu shi take kallo
Sai ya Kama hanunta ya jata gindin bishiya wurin tayi duhu sai ya fito da wayarsa
Da k'yar ya fizgo maganarsa yace"me kike yi a waje ne har wanan lokacin
Tace"aimu bama bacci da wuri meya faru"
Girgiza Kai yayi sai shiru ya Kuma biyo baya,bΓ yan wasu sakanin yace"meyasa Baki zuwa bako?"
Tace"bana son bokon ne a wani ajiye Mutane Kamar masu niman gafara
Numfashi ya ja dan yanzu zuciyarsa ya daidaita yace"Baki sha'awar wata Rana ki zama likita ko lauya ki Zama hamshakiya Yar birni ki samu wayewa ki taimaki ummanki"
Dan shiru tayi kamar tunani
Yace"in kikayi boko wani ne daga birni zai Zo ya aureki ya kaiki makka ya Gina Miki katon gida ya Baki dukkanin farin ciki
Amma in bakiyi ba a kauyen nan Zaki samu miji har ji mutu kina wahala,ki duba rayuwar ummanki inda tayi Boko da yanzu a birni aka haifeki,amma in Kika duba ai kinga ba Dadi take ji kamar Yan birni ba...
Ta kalleshi
Kama hannuta yayi cikin nasa tace"ka Bari umma tace ciki zanyi in na miji ya Kama hannuna
Be sake ba sai murmushi da yayi yace ya kuke dasu yaninki na virni"
Tace"mahaifiyarsu kanwar mahaifinah ne"
Yace"tayi Boko?"
Tace"eh Amma ba sosai ba
Yace"Zaki had'a rayuwarta da na ummanki Kuma Zaki had'a rayuwarki da nasu"ta girgiza Kai yace"basa birgeki"
Tace"sosai Dan akwai lokacin ma da Yaya Habib yayi ta birgeni
Had'a Rai yayi ya janye hanunshi yace"ba wanan na tambayeki ba"
Tace"kaifa ka tambayeni ko suna birgeni"
Yace"toh Ina son kiyi alkawari"
Tace"ta me?"
Yace"akan zakiyi Boko"
Ta danyi shiru yace kimin alkawari zaki Fara karatu "
Tace"zanyi tunani yanzu dai na Fara Jin bacci rakani gida tunda ka daukoni cikin mutane
Babu musu ya rakata tana zuwa gida d'akinta tayi ko bin ta Kan kazar batayi ba ta shige daki ta kwanta dan ta ci abinci gidan mutane
Iya da batayi bacci ba sai da ta ji shigowarta ta leka sanan ta koma ta kwanta
Shiko ya tafi gidane cike da wani irin feeling that he can't explain
Yana zuwa ya shiga d'akin da zai kwana Wanda ke d'auke da sabuwar katifa
Juyi ya farayi Yana tunanin da besan kanta ba ya Jima a Haka kafin baccin ya d'aukesa
Ko awa beyi da Fara bacci ba ya Fara mafalkin Wai gashi zaune a gadin tana d'auke da tsohon cikinsa,rungumota yayi yace"I love you naj
Ta shafa gefen kumatun ta tace"I love you more "Bude Ido yayi sai ya saki murmushi ya cigaba da tunanin inda zai inganta rayuwata
Washe gari
Da wuri ta tashi ta juye ruwan da umma tasa a wuta ta Shiga tayi wanka umma da mamaki ya kamata tana fitowa ta shige daki ta shirya cikin uniform ta fito
Umma dai mamaki ya kamata iya ce ta iya cewa Ina Zaki"
Ba tare da ta kallesu ba hankalinta na gun dumama kazarta ta ce Boko
Umma dai ta kasa cewa komai
Iya tace"ke da kanki Zaki Boko tou "ta Kare da rike haha
Itako tashi tayi ta karasa gun abbanta d'aya fito tace"kudin takkada bani dashi
Shima dai mamaki yake yace"Ina Zaki ?"
A San fusace tace" Boko Mana zani Baku ganni da inifam bane Kuna ta Abu kamar nayi kissa
Be Kuma cewa komai ba ya Ciro d'ari ya Bata
Tana Gama cin kaxarta ta ruga a guje
____________
Lagos
Zaune yake a bakin gado Yana latsa wayarsa
Fitowa tayi d'aga toilet d'aure da towel ta rungumeshi tana kissing dinshi
Ajiyar waya yayi ya sake rungumeta ya Fara aika Mata da sakwanin kafin ya janye
Kallonshi tayi tace"what wrong my captain
Yace"
Maman Nur
Leave a Comment