Sanadin Zane 13-14
ππππππ _*SANADIN ZANE*_
ππππππ
By maman noorul
Hudah
Paid book
π Ώ️1️⃣3️⃣π«¦1️⃣4️⃣
Bismillahir Rahmanir Rahim
Ta haiho kyakyawar yar'ta mace yariya Wanda kyaunta ke forgets duk Wanda ya kalleta she is beautifull murna gun yarima kamar ya taka Kan jinjira baya Bari kowa ya d'auketa sai anyi da gaske days d'auketa sai yayi ta ce mata Aisha
Fatima ta kallesa tace"Dan yarima na kana so a saka Mata suna Aisha ce?"
Yace"eh "
Hakan yasa ta sanarwa mijinta Aiko ya saka Mata suna aishan a lokacin Babu Wanda ya lura da kurma ce
Aisha nada sati biyu wata yammaci Fatima ta fito da ita a hour domin zuwa amsa Kiran Mami tafiya take da sauri sosai sai ta had'u da gimbiya lubnah a ta hayan servant curtass din tana magana da wani kasancewar bata ji sai Bata ji me suke fad'a ba but tabbas zuciyarta ya fad'a Mata ba alkhairi suke kullawa ba Har zata wuce sai dabara ta Fado Mata ta dawo baya ta samu wuri ta labe ta Ciro karamar Tecno Daman mijinta ta nuna Mata inda ake recording yace in anyi maganar da bata gane ba tayi recording in ta dawo ta kunna masa sai ya fad'a mata
Recording tayi sanan tayi tafiyarta
Koda taje gun ummi aiki tayi mats yarima na manne da Aisha sanan ta koma bamgaremsj gajiya yasa ta manta sai bΓ yan kwana uku ta tuna shima Saida ta sake had'uwa da same mutumin da gimbiya ta nunawa mijinta recording din Aiko Yana ji hankalinsa ya mugun tashi jikinsa ya Fara maganar me girma ne da bazasu iya fitar da ita ba Dan zai iya Kai mutun da halaka be fad'awa Fatima abinda aka fad'a ba Amma ta gan tashin hankali a idanunsa ta Fara magiya yace ba komai sai ya fita fitarsa ke da wuya yarima ya Fara kuka zaici doya dan Yana bala'in sonsa da kwai dafawa me tayi inda ta Saba ta juye me a flask ta bashi tace'jiranj in maidaka Mami tace ka dawo da wuri zaku gun Mai martaba
Dariya yace"toh Amma Ina dawowa Zan dawo anan Zan kwana
Murmushi kawai tayi ta shiga bayi domin yin wanka
Koda ta fito sai ta gan bashi cikin tashin hankali ta saka Kaya tayi saurin bisa tana kaiwa sai ta ganshi Palon maminsa suna cin doyan tare
Haka kawai ta ji hankalinta be kyauta ba Mami tace"shigo Mana kin tsaya kin gan yanzu ya shigo da doya ya nace sai naci shine na d'au d'aya
Sai Kuma ta dafe Kai tace na mance Baki ma ji Fatima
Zama tayi a kasa tana shayar da Aisha Nan ta wuni Dan mamakin fasa zuwa gun Mai martaba tayi Dan ance suna da mitin da wasu foreigners
Nan ta wuni kafin ta koma gida
Cikin dare tana bacci akawa kofarsu mahaukaci bugu jikin Abban Aisha na rawa ya mike Haka aka rufeshi da suka shida kurma suna kuka aka tafi dasu kurkukun cikin gidan
Sai washe garin suke jin ai Allah yayiwa Mami ratsuwa shikuma yarima na asibiti likitoci sun tabbatar guba Suka ci inda akayi bincike aka gano wanan gubar a doya Nan take Dan a bawa Kare ragowar doyan ta mutu
Tashin hankali Suka shiga aka Fara bincike har aka gurfanar dasu gaban fad'a
Ba abinda kurma take sai kuka gashi ba bakin magana Haka suna ji suna gani wani ya bada shaidar Wai ya tab'a ganin mijin kurma da irin gubar da akayi amfani dasu wajen kissa
Watoh a takaice shi ya samo guba kurma ta zuba
Mutuwar da ya girgiza gabadayan masarauta kurma da mijinta sun girgiza ba abinda ya yawa kurma hankali irin yar'ta Amma ba tare da an zarfafa tunani ba da yike Mai martaba na cikin fushi aka yanke musu hukuncin kissa rasuwar Mami da sati d'aya aka hukuntasu akan laifin da Basu aikata ba shiko yarima da k'yar ya rayu Dan ma Allah yasa kwanarsa na gaba
A lokacin da labarin ya Isa su ummi kuka tayi Haka Suka shirya ita da kawu Suka tafi Cameroon din Suka sauka gidansu mijin kurma inda Suka tarar da mahaifiyarsa ba lafiya sosai Dan kissan da akayiwa danta da matarsa ya jijjigata hakan yasa Ido rufe taje gidan sarki cikin d'acin Rai tayi ta Kiran sunan Mai martaba ba ayi ba a fitar da ita taki har gaban fad'a tayi tayi ta ihu tana layin course
Cire takalmi tayi ta dibi kasar fadar
Idanunta jawur kamar ta haukace tace"
*Indai har d'ana be aikata laifin komai ba aka zalinceshi shida matarsa toh yau Ni mahaifiyarsa na yiwa wanan masarautar Baki indai har anyi duniyar Nan Dan manzo Allah toh fah daga yau bazasu tab'a samun farin ciki ba.... Zasu fuskanci rayuwar kunci da rashin Hadi Kai jini Dana da sirikata da ko magana batayi bazai barku ba azzalumai zasuyi ta fuskarta rayuwar yaki da tashin hankali ko wani kasa zasu cigaba Banda wanan har sai an samu haduwar jini Wanda zaiyu wuya na gaji kambu baka a gun kakanina wanan shine makomar wanan masarautar zuri'ar me martaba Abu sufyan zata tsaya,ma'ana bazasu sake samun wata karuwa ta haihuwa ba zasu rayu ba soyayya a tsakanin d'an uwa da d'an uwa.....jini zaiso ganun karshen jininsa mulkinku zai Zama abin Allah wadai
Da bulala wani dogari ya fito zai zaneta ta daka me tsawa da yaji shi har Kai tace kana rabani zaka bar duniya wallahi
Kamar mahaukaciya Haka ta koma tace karshen matsalan itace Aisha da yarima
Wanan abin ya girgiza jama'a Dan kowa yasan wacecd ita kowa yasan tana da kambun baka dan ansha kawo kararta fad'a
Kamata akayi aka kulle a kurkuku akayi ta azabtar da ita ko zata janye Taki a Haka dai aka saketa ganin sai la'antarsu take a Randa aka saketa a ranan su Mami suka iso Bata Bari sun dau kwanaki ba ta Basu Aisha suka dawo Nigeria
Wanan shine atakaice
Shin bakin iyah ya Kama wanan masarautar???
Maman Nur
Leave a Comment