Sanadin Zane 17-18
ππππππ _*SANADIN ZANE*_
ππππππ
By maman noorul
Hudah
Paid book
π Ώ️1️⃣7️⃣π«¦1️⃣8️⃣
Bismillahir Rahmanir Rahim
Kawu Mita yake kamar tana jinsa sai cewa yake dan rashin hankali a ce kin ci wara har ta d'ari uku fannah kina tsoron Allah kuwa toh Yi hankali da Allah ya Isa mutane yanzu dai ko bana so dole gobe in garzayo in zo in biya Ina Zan Bari Allah ya Isa ya biki amanar Allah
Itadai tafiya take tana latse waya da alamu dai text take Karantawa harda tsayawa ta kyalkyale da dariya Mai mugun amo
Yace"Kai kurmaye basuyi ba nifa a inda bana son su kenan mutum yayi dariya Kamar ana soka me tsinke a duwawu ko uwar me take Karantawa oho "
Karasawa dai'dai kafadarta yayi Yana leka sai tayi me wani kallo ya koma baya
Haka tayi ta tafiya tana tsayawa Dan text take rubutawa har ta hau titi Bata sani ba shiko kawu na gefe Yana fitsari
Horn da akeyi ba gaugautawa yasa kawu kallon titi ya gan har motar ta kusa da ita aikuwa be ma ja wando ba maida abinsa boxers yayi ya Ruga a guje Allah da zai taimakeshi yasa ta gan hasken daya hasko Mata fuska zaro Ido tayi tayi yunkurin komawa gefe Aiko motar tayi brushing dinta ta gefe hakan yasa ta Fadi
Kawu ko har ya d'aura hanun a Kai Yana salati
Pakawa abbas yayi,yayi kanta hankali tashe Yana Baki dai ji ciwo Bak......."
Ai bata karasa ba taji saukan Mari a fuskarta Wanda saida ta gan stars
Rufe idanunta tayi tana Jin zafi na ratsa kwakwalwarta
Cikin zafi da Abbas be tab'a sanin Yana dashi ba yace"are you dump in kina son kashe kanki Basai kije wani wuri ba Zaki tsaya a titi what sort of human being are you
Ai ba tare da tunanin komai ba tana bude idanunta ko tsayawa tantance waye shi batayi ba ta ware yatsunta guda biyar ta wanka me Mari
Ba Abbas ba harta kawu dake saka mazagin wandonsa gan motar ya fara mafalkin daya Saba yi
Tsit kake ji itako Bata sake kallon inda yake ba ta Fara niman wayarta da tunda aka wanka Mata Mari ya subuce Mata
Da alamu dai yarimar naku yayi suman wucin gadi
Kurma kin d'ibo ruwan dafa kanki
Afuwan fans uzuri ya rikeni,anty haddy a gafarceni I love u
Maman Nur
Leave a Comment