Sanadin Zane 23-24
πππ«¦π«¦π«¦ _*SANADIN ZANE*_
ππππππ
By maman noorul
Hudah
Paid book
This book is 300 for regular group....500 for vip via 2378022567
Aisha Mohammed
Zeinith bank for more information contact me via watsaap 09090112946
π Ώ️2️⃣3️⃣π«¦2️⃣4️⃣
Tafiya take tana tunanin abinda ya faru jiya....duk lokacin da ta tuna sai taji zuciyarta ya buga sai yanzu take dana sanin tsayawa da tayi harda fad'awa jikinta
Buga kanta tayi tana Jin haushin kanta I mean tasan layin da abinda ya faru babu streetlight ba lallai ne ya gan fuskarta bare inda ya kidime nan Baya hayyacinsa
A ranta take tunanin ba lalle ne ya ganta ba wani zuciya ya Raya Mata toh what if ya ganki"
Rufe bakinta tayi har me napep ya sauketa a gaban art shop dinsu
Fita tayi ta Mika me naira d'ari yace"150 ne fah "
Tafiyarta tayi ta barshi Baki sake
Shagon nasu babbane ko Ina Zane ne masu d'aukar hankali da birgewa manya mutane da Suka San Kan Zane da basa muhimmanci ke zuwa domin kawata gidajensu da gun Sana'arsu suna exporting Dan ogan nasu ya kware sosai Kuma yana Ji da kurmasa dan tayi zanen d'aya jawowa shagonsa daukaka shiyasa da ya gan tana niman botsare me sai ya kwantar da Kai Yana lallashi abinka da iyamuri da son kudi ko da yike ai kudi abin so ne sosai
Yana ganinta ya washe Baki Yana cewa kurma you are late today what happend
B'ata rai tayi ya Fara Mata kirari dukda yasan Bata ji
Hango paint din da aka had'a tayi tana zuwa ta saka hanunta ta manna a wani babban board murmushi tayi Dan nothing makes her happy than doing this sai taji wani nishad'i ya sauka a kwanyarta duk wata damuwa ta gushe
Sauran Yan shagon ne Suka karoso Suka rungumeta
Sosai tayi wanan dariyar Tata ta janye jikinta ta d'au gabad'ayan robar painting da hanun take ce musu su Masa har ogansu
Watsawa board din tayi suka kyalkyake da dariya sanan ta dau brush da sauran kayan aiki ta Fara desighning wani kalar painting tayi daya birge kowa har ogan was impress
Suka saki wani irin ihu Dan a tarihin shagon ba a tab'a irin wanan zanen ba duk tayi zufa Dan ta d'au lokaci tanayi
Oga Philip besan lokacin daya rungumeta ba ya sake kallon zanen da tayi garden da wani irin weather me bala'in kayatarwa dan a garden din macece zaune a Lilo tare da d'anta da ya Dan girma duk suna cikin kayan alfarma da Kuma yawaltacen fara'a a fuskokinsu
Gefe Kuma macece ta rufe fuskarta da wani kyalle idanu kawai kake gani rike da kibiya ta setawa mahaifiyarsa
Sai Kuma kasar wanan mahaifiyar yaron ce kwance da wanan kibiyar a ciki mattaciya the painting says alot and is a meaninfull one
Oga Philip stills can't believe she made this inda ba a gabansa tayi ba zaice ba ita tayi ba it look more like aikin turawa....as usual _*fannah*_ works ta rubuta da italic wrinting
Ta mike sai kawai suka rungumeta
Komawa tayi nisa da painting din tayi ta Kura me Ido sai ta dawo ta gyara inda beyi Mata ba
Sabar dadi har abincin oga Philip yayi musu ordering
Zama sukayi suka ci ya dauka ya daura a Instagram pages dinsa abin mamaki ko awa uku ba ayi ba ya gan more than 1k likes ga comment na masu so
Kallon kurma yayi da sauran yaransa yace"I think we have to auction this work kafin muyi copies but wanan zamuyi auctioning it will fetch us money dubi inda turawar Nan keso fah
Kura me Ido tayi but Bata Gane ba sai ya rubuta Mata
Murmushi tayi dan ita kanta abin ya birgita
Kayanta duk ya b'aci da painting sai 4pm ta bar shagon tana jin ranta fes
_________
Abbas yau gabad'aya a within anguwan da abin ya faru ya wuni duk ya galabaita
A titi ta sauka a napep ta bada dubu da oga Philip ya Bata Mai napep ya Bata canji har zata Shiga lungun da zai kaita gidansu saita hango Abbas
Murmushi tayi ta karasa
Shima ya gane Dan ya tuna itace tayi zanen yabbas zaiyi magana ya tuna kurma ce yace"au sorry
Biro da takkada ta Ciro me a jaka ta bashi
Ko kad'an be Gane itace tayi musu wulakanci ba sun dade suna Hira yarima ta hanya rubutu kafin ta hango kawu kafin ya ganta ta bar wurin Abbas ta ma mance da book dinta hanunsa
Kawu be ganta ba Saida ta tsallako ya taso daga inda yake Yana d'aure fuska ganin ta Bata jikinta da penting ganin ya d'aure fuska itama sai ta d'aure fuska
_________
Yau yayi cancelling duk meeting dinsa sai wayarsa yasa a gaba Yana jiran called din Abbas Dan so yake yaji ko ya samo ta but shiru har kusan magrib sai yaji ransa be Masa Dadi ba ko kad'an a Haka ya taushi kansa ya tafi sallah shi kadai Wanda hakan ya bala'in basu mamaki shiko gani yake kamar in Suka bishi hakanne zai Kara faruwa a gabansu su me dariya
Saida yayi isha'i ya dawo sai a lokacin ya tarar da Abbas ya dawo
Kallo d'aya yayi Masa Abbas ya dukar da Kai sai ya gano ba ayi nasara ba
Maganar da yakeyi da k'yar yace"zamu koma ai inda muka ganta Bari in Shiga in fito
Abbas ya
Maman Nur
Leave a Comment