Sanadin Zane 25-26
ππππππ _*SANADIN ZANE*_
ππππππ
By maman noorul
Hudah
Paid book
This book is 300 for regular group....500 for vip via 2378022567
Aisha Mohammed
Zeinith bank for more information contact me via watsaap 09090112946
π Ώ️2️⃣5️⃣π«¦2️⃣6️⃣
Bismillahir Rahmanir Rahim
Yace"ok ranka dade "
Jiransa yayi ya fito suka fita
Wuri Suka samu suka kame basuyi 40minit ba sai ga kawu da kurma suna jerowa sai zuba yake
Hijabin data sa jiya da daddre shi tasa yau abbass ya mike yace"ranka Dade gasu Nan no doubt sune
Kallonsu yayi saiko abinda ya faru jiya ya dawo me tabbas da hijabin shima ya gane ta
Abbas na kokarin zuwa ya rike Abbas
Yace"Bari ka Gama aikinka
Tsayawa sukayi a gaban wani shagon me magani kawu zai siyi maganin ciwon jiki
Da yike emeka ya kunna gen ta tsaya kusa da gen din Dan ita ba ji take ba bare karar ya dame ta
A hankali ya tsallako titi cikin takunsa na izza kamshin turarensa ya baza ko Ina
Ya karasa kusa da ita ta bayanta yace"hello beauty Baki Jin karar Nanne zata iya illata Miki kunni
YBata ji ba saima kallon kawu da take Dan da alamu emekan kin basa magani yayi a bashi
Jin kamshi nasa sai Shiga hancinta yake ta lumshe idanu ta juya sukayi Ido biyu
Murmushin nasa me Mai kyau yayi Mata yace"hello"
Kurma ko mutsika Ido tayi Dan ji tayi kamar a mafalki ya gyara tsayuwa Yana saka hanun a aljihun jeans dinsa
Yace"how are"
Ai kurma cant believe it Saida ta tabashi ta gan is real
Cikin dariya yace"what is your name angel "ya Kare da Yi Mata kallon kasa kasa
Rufe idanunta tayi da tafin hanunta tana murmushi sai ya d'auka dan kirata da yayi da angel ne ya Bata kunya yayi Yar dariya
Yace"tell me your name angel
Murmushi kawai takeyi tana Wasa da yatsun hanunta Saidai yaji wanan dabiar Tata ta so birgesa dan har doubt ya samu a ransa Anya kuwa itace ta maresa kuwa Dan she completely change from who she was yesterday
Samun kansa yayi da lumshe Idanunsa yace"miye sunan angel din tawa"
Ji sukayi kawu yace"Aisha sunanta"
Jinjina Kai yayi cikin hausarsa da bata Nigeria ba yace"Ina yini baba"
Kawu yace"lafiya Lau Dan nan ka wuni lafiya Amma fa ban haifeka ba...kila befi in baka wata biyu ba
Shiru yayi Yana murmushi ya Kama hanun kurma ya jata gefe Yana cewa muna Dan zuwa Dan Allah
Saida ya juya ya gan hankalinsa Kan waya ya Mata Alama da kartayi yaren kurma karki nuna Masa Baki magan........magana irin taku ta kurmaye, Allah ne ya kawo Mana tsuntsu daga sama mu ninkesa baibai sai ya aureki ya gano kurma ce lokacin nasan yasa dadinki bazai iya sakin ba"
Da hannun tayi me alama da me yace
Yace"nasan ba hi kike ba shiyasa na bude zancen
Ta dan tsaya tana nazari ta had'a maganganunsa ta kuwa gane ta gyda mishi Kai
Dawowa sukayi kawu yace"ko lafiya na ganka da ya'ta
Yarima yayi Yar dariya yace"actually sir Ina son wanan Yar taka ne da aure
Kawu yace"ikon Allah Kai d'an inabe'
Yace"anan Abuja Nike Ina aikine but Ni Dan Nan ne"
Kawu yace"mashaallah in ka shirya sai ka turo magabatanka ban yarda da dogon zancen Nan ba ayi tawa juna karya dukda dai da alamu dai Kai din ba daga Nan ba babban mutum ne,kayi hakuri abubuwa sun faru jiya marasa Dadi wallahi tana da natsuwa
Yarima da ya Kara tabbatarwa itace yace"haba sir ai ta wuce Ni dabiunta ne ya birgeni Dan Ina son mace da bata d'aukar raini hakan sai maza su ji tsoron kawo Mata iyayi"
Kawu yace"habawa ai akwai natsuwa Amma fah Bata d'aukar raini "
Ya jinjina Kai
Kawu yace"Bari in Baku wuri da wara zamu je siyowa Dan kana ganinta Nan sai ta ci na dubu biyu Bata San ta ci ba ai ita din sai ku manya
Murmushi yayi
Kawu yace"saidai fah tana da bala'in kunya dan ko kwana zakuyi ba magana zatayi ba wallahi
Yace"mashaallah Haka ake son mace ai"
Kawu yace"toh dai ka samu"
Barin wurin kawu yayi ya kalleta yace"Yi min magana inji muryarki Mana angel"
Ta girgiza Kai ba tare da tasan me yace ba ta dai San magana yayi tayi Yar dariya ta Fara watsa da yatsunta
Kare Mata kallo yake Yana ji Kamar ya rufeta da duka sun Jima shi ke magana cikin natsuwa ko uffan be fito daga bakinta ba Abbas Dake nisa dasu ko mamaki ya kashesa ya Haka daga zuwa d'aukar fansa yallabai na washe hakora
Da ko zai wuce yace Abbas ya Ciro me kudi a mota dan ya Lura kawu nada kwadayi Yar dubu bounch biyu aka Ciro ya bawa kawu Saida ya amsa ya saka a hammanta sai ya dinga cewa ai da ka barshi yaro wanan dawainiya baka daka barshi ai kudin tayi yawa rage
Shiko bece komai ba saima dariya da kawun ya so basa
Sallamarsa yayi suka tafi ko da ya shiga mota juyowa Yana kallonta itama motarsu take kallo sai Suka sakarwa juna murmushi ya d'aga musu hanun
Washe garin ma Haka ya Zo saidai be same ta ba kawu ya samu a gida sukayi maganar aure Dan cewa yake da wuri yake son aure
Ya sakarwa kawu kudi jikinsa har rawa yake
Itako tayi busy Dan da alamu paiting dinta ya samu Shiga sai zuwa ake ana dubawa
Kwanarsa biyar Yana zuwa gidan Bata ban da yike da Rana ne take zuwa yau dai yace ayi mishi kwatanci shago
Kawu ya Basu address Suka tafi
Sun tarar da ita zaune tana Hira da wata grace a rubuce
Tana ganin ya fito a mota ta mike ta karaso Yana cewa how are you"
Grace tace"fine sir"
Bin wurin yayi da kallo shi mutum ne me son painting da ire _iren abubuwa makamancin Haka
Shiga yayi ta bi bayansa Aiko ya tafi dashi wallahi
Dai'dai wanan ya tsaya Yana kallo idanunshi ya
Maman Nur
Leave a Comment