Najma 19-20
ππ«¦ππ«¦ππ«¦
*_NAJMA_*
ππππππ
By maman noorul
Hudah
Wanan littafin na kudine regular 300 vip 600 via
2378022567
Aisha Mohammed
Zeinith bank,for more information please contact me via my watsaap number 09090112846
π Ώ️1️⃣9️⃣π«¦2️⃣0️⃣
Bismillahir Rahmanir Rahim
Yace"abbu naj bata fito tayaka hira bane? "
Yace"wace kuma haka"
Dan shafa kai saif yayi yace"ina nufin uwani"
Abbu yace"au uwani wai ai ita dama ba zuwa take tayani hira ba ta gwammace tayi ta yawo yau dai mun gan sabani hakan dan da ta dan da asuba ta tashi tayi shirin makaranta ta tafi
Cikin mamaki yace"boko abbu? "
Abbu yace"eh boko fah kaima da kake bako kayi mamaki ko?? *
Besan sanda murmushi ya subuce me ba abbu yace"ko ni naji dadi amma na rasa meyasa uwani bata son boko wallahi ina son uwani tayi karatu amma shirme bazai barta ba
Saifudeen yace"abbu akwai makaranta kudi nan kusa kuwa? "
Abbu yace"sai bakin hanya sai shegen tsada dan mahaifin uwani yaso sata amma kudin yayi yawa kuma sanin ko ya satan ba zuwa zatayi ba ya hakura Kar yayi asara kudinss
Saif yace"toh ba komai ina nimam izininka please zan kai uwani makaranta kafin in koma"
Abbu yace"asaran kudinka kawai zakayi dan ba zuwa zatayi ba
Yace"zata je abbu "
Abbu dai be kuma cewa komai suka canja hira
Kin wucewa saif yayi yana ta zaune da abbu har wajajen 1pm sai ga yaran makaranta sun fara dawowa yayi ta sa ido can ya hango uwani da farida tana rike da takkada guda biyu fuskar nan a hade takalminsa ne a kafarta sai ta bashi dariya tana zuwa tayi zaman dirshen
Abbu yace"ya karatun?
Tace"abbu muryata ta toshe ihu mukayi Kamar karnuka muna ta ste an kapita kai ka ce za a tada garinr ga wani shegiyar waka da sai ka kai hanun kirji kafin ayi ta toh fah daga solobe ban gane komai wallahi sauran saida inci baki in kuma dage gudun a fauda min bulal..... "
Dariya sosai ya kufcewa saif dan ya gano national arthem take magana
Tace"matsifar bata tsaya nan bafa toh gobe ance mu taho da sok da sanda kuma inyi kitso wai so suke ayi need
Saif yace"neat "
Ta jinjina kai tace"shifa... Toh nidai nace sai sun ganni ai zasu samin doka,Ina dalili Abu ba niman aljanah ba,wallahi da a gun yiwa addini hidima ne bazanyi wanan dagewar ba gaskiya da sake ka
Aikawa yayi aka siyo mata cocacola da bread taci tayi nak
Ya faki idon abbu dake amsa waya yace"zaki kaini rafin in ga ruwa? "
Ta mike ta watsar da takkadun tace muje
Tattara takkadun yayi ya bude sai ya gan rubutun sai a hankali ya bi bayanta da takkadar da pencil
Bakin rafi ta kaishi the place is so lovely ga wani sanyi da yanayi me dadi
Dutsina take dauka tana jefawa cikin rafi shiko ya zuba mata yana kallonta
Waya ya ciro a aljihu ya fara daukarta hoto ba tare da ta sani ba
Can dai ya karasa ruwan ya zauna akan wani dutse itako ta shiga tsakiyar ruwa tana wasa a ciki kafin kace me ta fara wanka sai swiming take yana kallon inda ta iya ruwa
Bayan ta sha wanka ta fito tana gyara sumanta daya jike wanda ya dau hankalinsa ya shagala da kallo
Ta saki murmushi tana juya kanta tace"ya dai"
Murmushi tayi tace"ya dai? "
Ya girgiza ya kai hanun kirjinsa yace"da ciwo anan "
Ta fito da sauri ta duka ta kai hanun tace"osa gareka"
Yace"ah'ah ba ulcer bane ciwon zuciya dr yace"in ban samu abinda nike so ba zan mutu "
Fashewa da kuka tayi tace"ka fadi abinda kake so inje in samo maka kaji bana kauna jin kalmar mutuwa, dan allah kayi hakuri karka mutu
Ya kama hanunta yace"naj abinda nike so shine ki daure kiyi karatu ina son ki zama babban mace zan cire ki a makaranta gwamnati in maidaki ta bakin hanya in na tafi minna zan samo miki lesson anty da zata zo tayi ta koya miki karatu kadai zai kawo ta nan din , kimin kawarin zaki maida hankali zakiyi karatu
Ta goge hawaye
Yace"hakan ne kadai zaisa inji dadi a zuciyata kuma in rayu "
Tace"zanyi tunda abin ya zama tsakanin rayuwa da mutu wallahi zanyi
Ya ja hancita yace"good,harda islammiya? "
Sai da yayi layi a takkadarta ya rubuta mata A B C D zuwa z yace taje ta kwashe sanan yayi wanda zatayi tracing yasa tayi a b c bata iya ba yayi ta koya mata
Washe gari shi da kansa ya kaita school yayi enrolling dinta ya biya kudin komai da kyar aka kai ruwa rana kafin ta amince aka sata a primary1 wanda duk ta fisu girma suma school din ganin ba abinda suka sani sunce nusery1 za a sata ya dai basu hakuri
Sosai yayi mata shopping dan har cikin gari ya kaita ya siya mata sandals biyu da socks biyar school bag uku sai su biscuit da bobo
Yace "gidan mu bashi da nisa da nan ko muje mu gaida ummina"
Tace"tsoro nikeji be kuma cewa komai ba suka dau hanya
Saida ya gan ta fara zuwa makaranta wanda da kansa yayiwa umma bayani tayi ta zuwa da wuri ya rubuta numbershi ya bata yace in tana bukatan wani abu ta ari wayar abbu ta kirashi
Godiya umma tayi me har abbanta da abbu ya tafi bayan yayi mata alkawari zaiyi ta zuwa karshe mako dan kuka take tayi
Ba ayj kwana biyar ba da tafiyarshi sai gashi ya dawo da wata yare me suna justina ya kama mata gida sukayi akan zaiyi ta biyanta 100k
Justina tana da ilimi ga teaching method a inda take aiki 15k ake biyanta shiyasa take son tayi kokari ta gan najma ta ilimantu wanda ba karamin drama sukeyi ba dan bata jin hausa najma kuma ba english
Rayuwa ta cigaba da tafiya saif na ta dawainiya kuma be taba nuna alamu da zai nuna son naj yake ba kullum yaba sintiri tsakanin minna da maikunkule ba gajiyawa zuwa yanzu naj ta zama yar fes dan har cream ya siya mata jikinta yayi kyau ga mamakinsa tana daukar karatu wanan yawon ta rageshi sosai da yamma suna zuwa islamiya da Rana Kuma data dawo school ta abinci sai justinah ta Zo tayi tsaye kanta sai ta fito
Tun tana bada number yusifa ya kirasa har ta iya Kiran da kanta hakan yasa da ta dawo islamiyya zata dau wayar abbu da ya gan Kiran zai yanke ya Kira zafin da yake sa Mata akan sallah da Kuma nuna fushi in batayi ba yake sa yanzu takeyi Dan Bata iya me karya
Bayan 3years
Maman nur
Leave a Comment