Nihaad 44
Farooq was perplexed bayan yayi parking dai dai inda Khalil yace ya tsaya ya jirasa, yana kallon sojojin dake opposite dinsa amma nesa da shi, ya dinga bin area din da kallo with mouth agape, ina ne nan din khalil yace ya zo? And why will he tell him to come and wait here? He could see 3 of the soldiers
advancing toward his car with haste, and bai san me xai masu ya kawo shi nan ba idan sun karaso, can nesa ya hango khalil na tahowa ta inda sojojin suka yi creating barriers, sojoji ukun suka karaso har inda yake suna masa alamar ya sakko fuskarsu a murtuke babu rahama, Farooq ya kashe motarsa ya sauko with calmness ya gaishesu, Maimakon su amsa strictly suke tambayarsa where is he from kuma tsayuwar me yayi a nan? Farooq yayi karfin halin nuna masu khalil dake tahowa yace "I was waiting for him...." Da sauri khalil ya fito daga wajen barrier din ganin sojojin da suka tsare farooq, ya daga ma sauran soldiers din dake wajen a zaune hannu ya nufi gun farooq, sojojin dake gaban farooq na ganinsa suka juya suka koma position dinsu, Khalil na Murmushi yace "Yi hakuri na bar ka a tsaye, barka da isowa yallabai" farooq dai sai kallonsa yake still surprise, can dai yace "Ina ne nan din Khalil?" Khalil ya zaga daya side din motar not wanting to answer him yace "Mu karasa can ciki Yallabai, ba a tsayawa a nan...." Farooq ya shiga motarsa har sannan mamaki ne shimfide a fuskarsa Khalil yace "Mu je can gaba" da wani expression Farooq ya masa wani kallo yace "Mu je ina??" Cause ta wajen barriers din da sojojin ke tsaye yaga Khalil na nuna masa wai su bi, Ba tare da Khalil ya kallesa ba yace "Gaba xa mu yi, kuma hanya ce ai" Farooq yace "Ta gaban sojojin can xa mu bi kake nufi?" Khalil yace "Ba komai, nace maka hanyar kowa da kowa ne" Bayan few seconds Farooq dai ya tada motar yana driving din a hankali yaga sojojin sun daga masa karfen da ya rufe layin, ya wuce ciki still driving careful, Bayan sun shiga Farooq na kallon Khalil yace "Wai ina ne nan din Khalil?" Khalil na nuna masa gaba yace "Can gaba xa mu karasa, ba nisa sosai" Farooq dai ya ci gaba da driving din amma carefully cause the security in there isn't funny, very tight security, gasu fuskarsu babu rahama duk a murtuke, Farooq dai na driving yana kare ma anguwan kallo, bayan tafiyar few minutes, Khalil ya nuna masa gate yace "Baƙin gate din can xaka yi horn" Farooq ya juya yana kallon Khalil, Khalil bai yarda ya kallesa ba ya danna horn din da kansa, Sojojin wajen suka taso zuwa gun motar, tuni khalil ya sauke glass ganinsa suka koma, aka bude gate din, sai da Khalil yace "Mu shiga yallabai" sannan Farooq ya ja motar zuwa cikin compound din, Khalil ya nuna masa inda xai yi parking, kai kana ganin farooq kasan abun ya gama daure masa kai, he is more than confuse, Khalil ya sauka daga motar ya zaga yana kallon farooq, farooq ya sauko daga motar shi ma yana kallonsa amma ya kasa cewa komai, Khalil na dan murmushi yace "Ya kwana da yawa Yallabai? It's a pleasure meeting with you after a while" A hankali Farooq yace "Now tell me, why did u chose to hide ur Identity? Why?" Khalil ya sauke idonsa kasa yace "I was left with no choice Farooq, but the beautiful part of all is that i meant no harm to your family, something's are better left unsaid, and mind you this is my father's house not my house, kuma shi namiji ai baya tutiya da gidan ubansa, all what u are seeing in here is for my dad, and i am not him in anyway" Khalil bai jira abinda Farooq xai ce ba yayi gripping hannunsa yace "Mu shiga ciki" Daga haka suka bar wajen, Farooq couldn't stop looking at Khalil, babban tambayar da yaji yake bukatar amsarta shine me khalil yaje yi gidansu? meye manufarsa na zuwa gidansu yace zai yi driving? Driving fa?? Shi dai From day one yasan there is something about Khalil that is hidden, he knows that, and here is what was hidden today, Suna shiga Main parlor Khalil ya sake hannunsa, Farhana dake parlon ta bi su da kallo, Daga khalil har Farooq da yake tafiya with calmness babu wanda ya kalli inda take har suka haura sama, Farooq couldn't hide how amazed he was with all what he is seeing, and he felt so happy for his Lil sis, har suka iso parlon Mami, Khalil na kallonsa yace "This is my mum's part, za ku gaisa da ita" Farooq na murmushi yace "Sure" Suka shiga first parlor sannan second, Nadiya dake zaune ita kadai tana danna waya ta daga kai jin an bude kofa, Farooq yayi sallama ya shiga bayan Khalil yayi taking lead, Nadiyah ta kalli Khalil sannan farooq, Khalil yayi mata murmushi yace "Meet my frnd Farooq" Da fara'a Nadeeyah ta gaida Farooq ya amsa with calm smile written all over his face sannan ya zauna saman kujera, Tuni Khalil ya shiga dakin Maminsa, bayan few minutes sai ga shi ya fito tare da Mami, da fara'a Mami suka gaisa da Farooq dake ta kallonta saboda resemblance dinta da khalil is very obvious, khalil ya zauna gefen Farooq yana kallon Mami yace "Yayan Nihad kenan Mami, he is Farooq by name...." Mami tace "Maa sha Allah, you are welcome son" Khalil na Murmushi yana patting shoulder din Farooq gratefully yace "They are the most nicest family i have met so far in life, they really made my stay with dem a memorable one, they made me felt at home all through my stay with them, and i owe them for that..." Farooq dai kawai yayi murmushi, Mami tace "Allah sarki Allah Ubangiji ya karfafa zumunci, Allah ya saka da alkhairi.... This is so beautiful to hear" Farooq wish he could express how happy he is for his Lil sis at this moment, a ko da yaushe addu'arsa ga Nihad shine Allah ya dauwamar da ita cikin farin ciki bayan all What she's gone through, yana mata addu'ar Allah yasa aurenta da Khalil ya zama sillar farin cikinta na har abada, he sees her as a strong young girl, don yau ace Nihal ce abubuwan nan suka faru da yasan she is definitely going to break, yasan she can never endure it for long, duk abubuwan da Khalil ke fada akan karamcin da suka masa a kano Farooq hankalinsa ba nan yake ba, ganin komai yake kamar a mafarki, tuni Mami ta kira Bilkisu ta kawo masa drinks and small chops, Mimi ta shigo parlon rike da laptop dinta zata dau charger da ta bari, Mimi na kallon Farooq tace "Good evening" With smile on his face yace "Evening dear" Ta dau charger xata fita Khalil na kallonta yace "Can you pls call ur new friend?" Mimi ta ɗan juya tace "You mean Neehad?" Yace "Yeah" Ta gyada kai tace "Sure" Daga haka ta juya ta fita daga dakin.... Kwance ta tadda Nihad kan gado, Nihad ta juya tana kallonta, ganin yanayinta Mimi tace "Are you okay?" Kai kawai Nihad ta gyada mata ta mike zaune, Mimi tace "But there is tears in ur eyes" Nihad ta girgiza mata kai trying not to break cike da karfin hali tace "I am fine, kawai ciwon kai nake...." With concern Mimi tace "Eyya Allah ya sauwake, i will get u drug, ki zo parlorn Mami ana kiranki" Nihad ta hadiye abinda ya tokare mata cikin karfin hali tace "Ohk" duk zaton ta Mamin ce ke kiranta, Ta sauka daga saman gadon ta bi bayan Mimi tana tafiya a hankali suka fita daga dakin.... A hanya suka hadu da Noor, ganin she is dressed up Mimi tace "Are you going out big sis?" Banza Noor tayi mata saboda tana tare da Nihad, ta wuce su kamar xata bangaje Nihad din, Nihad dai ta bi ta da kallo bata ce komai ba, Mimi tayi kasa da murya bayan Noor ta wuce su tace "Sorry.... she is angry at you may be because u just badged into the parlor when we came back from school, baki yi masu sallama ba kuma sannan baki yi recognizing dinsu ba, which isn't right" Nihad ta dinga kallonta tace "Ta yaya zan shiga waje ban yi sallama ba, sai dai in basu ji ba, ko kuma nice ban yi yanda xa su ji ba, beside they were discussing ta ya za su ji?" Mimi tace "You just have to raise ur voice za su ji, and why didn't you recognize them?" Nihad ta ɗan buda ido tace "Do i have to?" Mimi tace "Yeahh, as far as ke kika shiga kika samesu a wajen, sai kiyi acknowledge din haka" Nihad ta tabe baki tace "Sai dai in yi ma yayarki amma ita dayar i have no business with her don ban santa a gidan nan ba, why will i recognize her?" Mimi tayi letting sigh tace "But fiancee din yayanmu ce" Nihad ta buda ido sosai tace "Ohh ashe fiancee ce kawai!!" Mimi tace "Yeah, and she is going to be his wife soon" a takaice Nihad tace "Then i will wait till she becomes his wife if that's possible, before i can recognize her...." Mimi tace "Now accept that u are wrong Neehad" Nihad tace "I accept, but by not recognizing only ur sister" Mimi ta daga kafada tace "Ohk then, and can i ask u one more thing" Ba tare da Nihad ta kalleta ba tace "Ohk" Mimi tace "I noticed u don't greet my brother, why?" Nihad ta kalleta da mamaki, can tace "But u advised i should be avoiding him totally" Noor halted with mouth wide open tana kallon Nihad, bata san sanda ta fashe da wani dariya ba, she laughed for some seconds kafin tace "But u neva told me it's you, u said ur friend" Nihad ta ɗan zaro ido tace "Oh, oh... I.... I mean to say...." Sai kuma ta rasa abinda xata ce lokaci daya taji kunya, Noor na dariya tace "You are so funny Nihad, ni bance kar ki gaishesa ba, i only said u should be avoiding him, but not ignore greeting him" Nihad dai ta ki cewa komai, Mimi ta langwabar da kai tace "Yayana na da kirki sosai fa, you only misperceived him, just try turning friends with him zaki gane hakan, he is a simple and sweet person.... Give what i said a trial pls" Nihad taki cewa komai ta ci gaba da tafiya Mimi na biye da ita har suka iso parlon Mami, khalil kadae Nihad ta gani zaune saman kujera, sai Nadeeyah dake parlon ita ma, bata ma lura da Noor dake tsaye daya side din ba, ta juya zata kalli Mimi ta tambayeta wa ke kiranta tayi ido hudu da ya farooq dake tsaye side din kofa ya rungume hannunsa yana kallonta with smile written all over his face, Kasa kwakkwaran motsi tayi a inda take, don kawai sai abun yayi mata kamar mafarki take, ta dinga kallonsa babu ko kiftawa, ganin haka kawai ya nufeta yana murmushi ya rungumeta, he understands she is shock and neva expect seeing him at that time, Nihad ta kankamesa ta fashe da kuka, tana son magana amma ta kasa cewa komai, Khalil da Nadeeyah dai kallonsu kawai suke, haka Noor dake tsaye, lkci daya Mimi dake murmushi ta fahimci yayanta ne, haka Noor da ta kasa barin inda take a tsaye, ganin kukan da Nihad take farooq yayi kasa da murya yace "Ain't you happy seeing me Lil sis?" A hankali cikin rawan murya tace "Don girman Allah kar ka tafi ka barni a nan yaya, wallahi baxan iya zama a nan ba, take me back home in roki Abba yayi hakuri ya yafe min" Farooq kadai ke jin abinda take cewa, yayi kasa da murya yace "You are a married woman now Nihad, you have to stay where ever ur husband is staying" Nihad ta kara rushe masa da kuka, ya kama hannunta ya tafi da ita suka zauna saman kujera yana kallonta, kuka kawai take tana share hawayen da yaki tsaya mata, shi dai khalil kallonta kawai yake, Farooq yace "Now stop that cry ko inyi tafiyata, and i am serious" Da sauri ta fara goge idonta tana kallonsa ta hadiye kukan da take ta jinginar da kanta kan shoulder dinsa.Umma na kallon Kamila cikin fada tace "Magana nake maki kika kauda kai" Kamila dai danna wayarta kawai yake, Umma tace "Ke yanzu kina nufin ban isa in gaya maki kiji ba? Zaman gidan nan yafi maki ki koma dakinki kike nufi? To wai ma uwar me kike tsinana min a nan da kika zo kika jaɓe min?" A fusace Kamila tace "Umma ni wallahi baxan koma in zauna da manemin mata ba, baxan iya ba wallahi" Umma ta buda baki tace "Duk da baki san yana neman mata ba sai yanzu Kamila?" Kamila tace "Nace maki yanzu ya fara Umma, don wannan abun da nake gaya maki ko wata biyu ba ayi ba da ya fara... Sannan the worst part of all is that guilty conscience ya sa ya dau zargi ya daura min, kwata kwata na lura yanzu bai yarda da ni ba, ban isa in motsa ko nan da can ba, ba dama yaga wayana yayi ring, to a kan me?" Umma tace "Toh duk ba ruwana da wannan wallahi, tunda har ya kira ki tattara ki koma dakin ki, banda iskanci shekaranku biyu tare baki san yana neman mata ba sai yanzu? Dariya kike son a min a gari ko me? Kina zaune da mijinki lafiya ga arziki sai yanda kika yi da shi amma saboda shaidan na maki ganga a kai shine xaki billo da wannan iskancin? Ko duk matan duniyan yake bi ma ina ruwanki? Balle wannan sharri ne kawai kika masa" Kamila ta mike fuuu ta fice daga dakin a fusace, Umma tace "Wallahi baxaki kwanar min a gidan nan yau ba, maza dau jakarki ki koma dakinki, na gaji da boyeki haka kuma"
Nihad ta dade bata shiga farin cikin da ta shiga a yau ba, a haraban gidan take zaune ita da yayanta bayan sun fito parlon Mami, Farooq dai sai kallonta yake ganin yanda ta kara haske tayi kyau sai dai ta rame sosai, he just can't wait to go back home and break this amazing news to His stepmom ko xata samu peace of mind, a hankali tace "Ya farooq yanzu Abba baxai yafe min ba? Wallahi i know nothing about all what that has happened to me" Farooq ya wara ido trying his best ya kwantar mata da hankali yace "Xai yafe maki mana Lil sis, amma sai kin zauna lafiya da mijinki, kin masa biyayya... I am assuring you wannan ne kadai zai sa Abba ya yafe maki, don ya gaya min haka" Nihad tayi shiru tana kallonsa, yace "Yea, when i begged him on ur behalf abinda yace min kenan, don haka kiyi kokari ku zauna lafiya, and accept him as ur husband" Hawaye ya cika idonta tace "But shi ma baya sona fa Ya farooq, we don't like each other" Farooq ya girgiza kai yace "Da baya sonki baxai kawoki har nan gidan iyayensa ba, ke dai ce baki son zaman lafiya Nihad, ko da baya sonki ke ba mace bace, teach him how to love" Hawaye kawai Nihad take bata ce komai ba, Farooq yace "I know it's hard dear, amma kiyi hakuri, komai xai daidaita wataran, za kuma kiyi farin cikin Kasancewarsa mijinki" Cikin rawan murya tace "Bayan sai yayi ta daga min shoulder saboda yaga suna da kudi" Dariya sosai farooq yayi yace "Ke sanda kika dinga daga masa naki shoulder din a gidanku fa?" Nihad ta hade rai tace "Aa ni ban daga masa shoulder ba, kuma shine sai yayi ta tsokanata" Farooq yace "Toh yanzu dai duk ba wannan ba, all i want from u is to love and accept him Nihad" Nihad dai ta ta6e baki bata ce komai, nasiha sosai Farooq ya dinga mata kuma yawanci duk sun shigeta kadan ne taji baxata iya abinda yace ba, bayan khalil ya basu at least 40min ya fito yayi joining dinsu tare da Mimi, at last dai Driver tare da Noor ne suka maida Nadeeyah gida, Nadeeyan kuma bata damu ba ganin yana da bako, Mimi sai mamakin Nihad take don bata ta6a tunanin tana magana har tayi dariya haka ba, shi dai Khalil sai dai ya kalleta ta gefen ido jefi jefi, sai da aka kira sallah sannan Khalil suka shiga ciki su yi alwala farooq before going to mosque, Nihad da Mimi suka koma parlon Mami, Bilkisu ta kawo abincin farooq nan parlon Mami ta ajiye ta fita, Mimi ta kalli Mami tace "Mami yayanmu yace in kai masa can dakinsa" Mami tace "Toh kai masu can din" Mimi ta mike tana kallon Nihad tace "I can't take this all alone" Nihad da kamar jira take ta tashi da sauri, don dama tun da suka shigo ciki jikinta yayi sanyi duk da ya farooq din ya ce mata ba tafiya zai yi ba amma zuciyarta ya kasa yarda da hakan, Ta dau wani tray din ta bi bayan Mimi zuwa dakin Khalil, Khalil kadai suka tarar cikin dakin, Nihad bata yarda sun hada ido ba ta durkusa ta ajiye abincin hannunta a hankali tana bin dakin da kallo, Mimi tace "Yayanmu ga abincin visitor dinmu" Khalil yace "Wani visitor?" Mimi ta mike tana kallonsa, Nihad dai ta kasa tashi daga durkushen da tayi a kasa ita ma tana kallonsa babu ko kiftawa.... a takaice khalil yace "Ai ya tafi" Nihad bata san sanda ta zauna nan kasan tiles ta fashe da wani kuka kamar yar yarinya ba, Khalil na kallon Mimi yace "Go and make me coffee" Mimi ita ma jikinta yayi sanyi, but he should have at least say even a goodbye mana, juyawa tayi a hankali ta fita daga dakin ta kulle kofar....
Nihad is 500 via 3276052919 fcmb Hauwa Bello Jiddah
Ur evidence via 07087865788
Leave a Comment