Showing posts with label Nihaad Hausa Novel. Show all posts
Showing posts with label Nihaad Hausa Novel. Show all posts

Nihaad 52

August 11, 2023
Mami bata tsaya ta kara sauraran Aunty Hassana ba ta mike ta shige dakinta ta shirya ta fice ta bar masu gidan daga ita har yayan nata zuwa ...

Nihaad 51

August 10, 2023
  Nihal ta karasa har inda Nihad take tana kallonta ta zauna gefenta with smile all over her face, a hankali tace "Welcome sis" Ni...

Nihaad 50

August 10, 2023
  Nihad ta dinga kallon Nadeeyah dake tahowa tare da Mimi ko kiftawa babu har suka karaso parking space din, Nadeeyah na kallonta murmushi d...

Nihaad 49

August 09, 2023
  Nihad ta ki yarda su hada ido da shi, ya dinga kallonta don duk a tsorace take, ya kamo hannunta zai yi magana aka bude kofa Mami tayi ta ...

Nihaad 48

August 08, 2023
  *Those that paid for Nihad and are complaining of too much lingua franca suyi hakuri after today xan rage kame kamen turancin da nake yi a...

Nihaad 47

August 07, 2023
  Nihad ta fito bandaki kenan taga mutum zaune edge din gado wayarta a hannunsa yana dube duben wayar with full concentration, lokaci daya m...

Nihaad 46

August 07, 2023
 Washegari wajen karfe tara na safe kiran Farooq ya shigo wayar khalil dake bacci, bude ido yayi a hankali ya jawo wayar yana kallon screen ...
Powered by Blogger.